GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!! Amadadin Kungiyar - TopicsExpress



          

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!! Amadadin Kungiyar #PDP_YOUTHS_ONLINE_FORUM(ZAMFARA_NORTH) Muna farincikin gayyatar daukacin Alummar jahar zamfara musamman masoya cigaban Yankin zamfara ta arewa zuwa wajan Gagarumar Rakkiyar sayen form Na sake tasayawa takarar Babban senatanan Wanda babu irinsa koma ince baataba irinsa Ayankin zamfara ta arewaba wajan kyautatama Alummah. #Sen_sahabi_Alh_Yau_kaura (Danmadamin_Kaura) a babbar hedikwatar Jamiyar pdp Dake Gusau Jahar zamfara. Babban Bako a wajan sayen wannan form shine Maigirma #Alh_Mahamud_Aliyu_Shinkafi (Dallatun zamfara.) wanda zai Gudana kamar haka: Rana: laraba Lokaci: 11:00 am wuri: PDP HEADQUATER,SAMARU ARAE GUSAU. Halartarka shi zai nuna soyayarka da cigaban yankin Zamfara ta arewa. #PDP_FOR_ALL Allah ya kawo kowa lafiya. yasa ayi lafiya akare lafiya.
Posted on: Tue, 21 Oct 2014 08:04:36 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015