GLO SUN KADDAMAR DA WANI SABON TSARI MAI SUNA "GLO BOUNCE" via: - TopicsExpress



          

GLO SUN KADDAMAR DA WANI SABON TSARI MAI SUNA "GLO BOUNCE" via: Hausagurus Shi dai wannan sabon tsarin prepaid plan ne kuma kowa zai iya shiga wannan tsarin sabo da tsohon costomer. Abubuwan DaTsarin Ya Kunsa: *.Flat Calling Rate: Abokin hulda zaici moriyar kiran layin glo to glo da kuma glo to other network akan12K/Sec. i.e 12K/Sec domin kiran dukkan cibiyar sadarwa a Nigeria, bayan bayan kiran minti daya na farko a rana akan 40K/sec. *.Peeps Rate: Abokan Hulda[costomers] wadanda suke kan tsarin Glo Bounce zasu iya kiran sauran abokan huldar wandanda suma suke kan tsarin Glo Bounce akan farashi mai rangwame na 5K/Sec da kuma tura sakon SMS akan N3. *.Campus zone: Abokan Hulda [Customers] wadanda suke kan wannan tsarin kuma zasu iya shiga wani rukuni da akai ma lakani da Campus Zone. Zaka yi kira akan 5K/Sec akan dukkan kiran da zaka yi ya zuwa dukkan lambobi na Glo.Customers zaiyi iya shiga shiga cikin rukuni kuma dole sai kani kan tsarin Glo Bounce zaka iya shiga. Danna *170*9# domin shiga rukuni Compus Zone na kan tsarin Glo Bounce. *.Free night calls: Yi amfani N30 tsakanin 00:01 zuwa 23:59 domin samun damar yin free calls ga lambobin glo daga 00:00 zuwa 04:59 a kullum. *.Free data: Samu 30MB Kyauta akan katin da ka sanya na N200 ko sama da haka. Wannan data zata kai har tsawon kwana 7 bakwai. *.Zero Facebook: Ci Moriyar yin facebook kyauta ta hanya shiga 0.facebook *.Free RBT: Zaka sami Ring Back Tune na wata daya kyauta domin jindadin customers da ya shiga tsarin Glo Bounce. *.Unlimited Free SMS: Ci moriyar samun SMS na kyauta akan duk SMS daka tura aka cajeka.i.e (onnet, offnet or IDD). Wannan SMS na kyautar zaka iya amfani dashi wajen tura sako zuwa all networks a Nigeria. Domin yin hijira zuwa Glo Bounce Danna *170*4# NOTE: ka sani cewa sai sanya katin N200 a lokaci guda, kanan zaka sami 30MB kyauta wanda zata kare a 7days. Ba zaka sami 30MB ba idan ka sanya katin N100 sau biyu. Dole sai ka sanya N200 gaba daya ko sama da haka. Kuma zaka sami MB a duk katin N200 daka sanya. Misali. Duk idan ka sanya katin N200 wato single recharge zaka sami 30MB, wato kan idan ka sanya N200 sau biyu a rana zaka sami 60MB kenan. Valid For 7days. Keep Recharging. Shin Ya Kuke Gani Wannan Sabon Tsarin Na Glo......Zai Sami Karbuwa Kuwa.
Posted on: Wed, 14 Aug 2013 07:37:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015