Godiya da yabo da jinjin sun tabbata ga Allah madaukakin sarki - TopicsExpress



          

Godiya da yabo da jinjin sun tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda cikin ikonsa ne da kaddarawarsa ya kawomu wannan sabuwar shekara ta musulunci.ya allah ka kara salati ga annabi muhammadu (SAW) ya allah kawo lafiua da zaman lfy a nigeria,mararsa lfy kabasu lfy masu lfyr kabasu ikon bauta maka da ita,masu karatu kasama karatunsu albarka wa inda sun gama karatun ba aikinyi allah kabasu aikinyi,ya allah kashiryi shuwagabanninmu kasamu tausayinmu azukatansu,ya allah ka shiryar damu akan hanya madaidaiciya hanya wa danda kayi ni ima agaresu ba hanyar wadan kayi fushi dasu ba kuma ka batar dasu ba,masu juna biyu allah kasaukesu lafiya,ya allah kanunamana gaskiya gaskiyace ka bamu ikon binta ka nuna mana karya karyace kabamu ikon nisantarta,ka azurtamu da halal har yazama bamu da sha awar haram,arzikinmu in anesa yake allah kamatso mana dashi kusa in kankani ne ka samai albarka,yan uwanmu musulmi da suka mutu sabuwar kushewa datsohuwar kushewa allah kajikansu ka gafirta musu,incikawarmu tazo kasa mucika da imani
Posted on: Mon, 04 Nov 2013 05:10:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015