HADIZA GABON kyau ga ehya magana HADIZA GABON sakin fuska ga ehya - TopicsExpress



          

HADIZA GABON kyau ga ehya magana HADIZA GABON sakin fuska ga ehya faraa HADIZA GABON haquri gata bata da fada HADIZA GABON ilmli gata bata da daga kai HADIZA GABON tai maka ma addini gata bata wasa da sallah HADIZA GABON biyayya ga nagaba da ita gata bata da raini wlh HADIZA GABON kyak kyawar zuciya gata bata da riqu HADIZA GABON zaqin mirya taushin harshe fara ran idanu cikak kar fuska gata doguwa amman fa ba chanba atoh dai dai misalice HADIZA GABON tanada aji kuma tanada jan aji dan ita macece wlh HADIZA GABON tanada kishi kuma tanada fushi amman duk ba irin na mahaukatan mataba aha dolene ayabi gwani don yabon gwani yazama dole ni kece tawa har zuciya ta wlh yo ni da na ehya waqa ma ai da waqa zan rera maki wlh HADIZA
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 22:07:46 +0000

Trending Topics



/div>

Recently Viewed Topics




© 2015