********* HIRAN SAMARI DA BUDURWA******* SAMARI. masoyiyata kiyi - TopicsExpress



          

********* HIRAN SAMARI DA BUDURWA******* SAMARI. masoyiyata kiyi hakuri bada gangan namiki hakaba wllahi. kinsan duk duniya bawanda nake so irinki BUDURWA. hm ka dai yi tunani dai kanaga bawata kuwa SAMARI. kai wlhi nagama tunani babu BUDURWA. harda uwarka? SAMARI. yadauki lokaci yayi shiru. BUDURWA. kodai abun yabatama raine me sona? SAMARI. aa wallahi, ai inda yabatamin rai dana jima da cin ubanki ya masoyiyata.
Posted on: Thu, 17 Oct 2013 05:08:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015