IDAN KAINE WANE HUKUNCI ZAKA YANKE MASA Wani mutum ne suna rigima - TopicsExpress



          

IDAN KAINE WANE HUKUNCI ZAKA YANKE MASA Wani mutum ne suna rigima da abokinsa kawai bai wata-wata ba ya daga hannu ya kwadama abokinan nasa mari, sai rigima ta dawo sabuwa wanda daga Karshe har ta kaisu da zuwa Kotu (court). Sai Alkali yace wanda yayi mari zai biya #500 kudin mari ko dauri na sati 2 a Gidan yari?? Wanda yayi mari a take ya dauko #1000 yace gashi a cire #500 kudin marin, sai aka nemi canji a kotu ba,a samu canji ba, kawai Gogan naku sai da ya dubi Alkali da kyau ya kwadama mai Mari mai kyau sai yace " Alkali ka amshi canjin #500 din kaima " Dan ni sauri nake gaskiya wai idan kaine/kece wannan Alkalin wane hukunci zaki/kama wannan mutumin??? GUD mrnin my friendz
Posted on: Mon, 19 Aug 2013 07:04:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015