INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN SANARWA GA MAZAUNA - TopicsExpress



          

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN SANARWA GA MAZAUNA MAIDUGURI. Jamaar maiduguri muna sanar da ku don girman Allah duk wani farar hula mai karamin karfi, mata,yara,marasa lafiya da masu nakasa su tattara yanasu yanasu su fice daga birni ba tare da wani bata lokaci. Wallahi mun samu labarin Shekau ya shirya tsaf zai afka wa garin yanzu haka suma sojoji sun kwashe iyalan su kaf daga giwa da mai malari Barack dake maiduguri. Yanzu haka yaran Shekau sun kakkafa check point a kusa da Maiduguri ko jiya sun kashe mutane sama da talatin kuma suna tara makamai a kauyuka da dazuzzukan da ke kusa da maiduguri. Ance wannan karon Shekau da kanshi zai Jagoranci harin yace ko yai nasara ko yai shahada duk daya a wurin shi. Jamaa a sanar wa mutanen Maiduguri duk Wanda yasan farar hula ne ya fice daga birni. Abin da yasa na baku wannan shawarar saboda can baya wasu sun yi wauta sun dau gora a garin wai su tunkari mai bindiga duk da a wancan lokacin sun yi nasarar korar yaran Shekau daga birni amnan ni nagan shi a sabon fim din da ya fitar ya sha alwashin sai sun dauki fansa . DON HAKA NA TABBATAR A WURIN SHEKAU BABU FARAR HULA CIKIN MAIDUGURI. A WURIN SHEKAU DAGA SOJA SAI CIVILIAN JTF KO WAYE KAI KUWA. HASASHE:- Jiya shehun Barno ya umarci Jamaa su sake yin azumin nafila ukku ukku kamar wancan akwai yuwuwar su afka wa garin ranar da aka kammala wannan azumi kamar wancan amman wannan hasashe ne kawai babu tabbas don bamu samu tabbacin ranar ba amman dai tabbas sun shirya tsaf zasu far wa garin. America ita ma ta samu tabbacin haka daga jamian leken asirin ta har ma tace wai zata ba garin kariya amman mutanen Borno Hausawa na cewa in mutum yace zai baka kyautar riga to ka fara duban ta wuyan shi sannan kaba kanka amsa zai iya baka ko aa Bada gudunmuwar ka a Facebook don sanar da mutanen Maiduguri wannan Labari da gaggawa. Wannan alamari ya shige mana duhu mun kasa gane hakikanin gaskiyar shi. Allah muna rokon Ka Ka bayyana mana gaskiyar wannan lamari ka bamu mafita baki daya. https://m.facebook/profile.php?id=434967859976033
Posted on: Fri, 05 Sep 2014 19:01:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015