Ikon allah idan baka karanta ba kacuci kanka Idan ka karanta - TopicsExpress



          

Ikon allah idan baka karanta ba kacuci kanka Idan ka karanta kayi commend da Ameen * komai na rayuwa mai wuce wane *yau inkane gobe bakaine ba *yayinda kake dariya wani kuma *kuka yakeyi *yayinda kake farinciki wani kuwa *bakinci ki yakeyi *yayinda kakeda lafiya wani kuma *bashi lafiya *yayinda kake mai arziki *wani kuma talakane * yayinda akamuka karuwa wani *kuma rashi akamasa * abunda kakegani kafi karfinsa *watarana sai yafi karfinka babu abunda yaxo domin xama dadine ? ko wuya ? dukansu wucewa aduniya allah asamucika da imani
Posted on: Tue, 05 Nov 2013 10:06:37 +0000

Trending Topics



ass="sttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> As I was reading GODS Word just now, GOD put it in my spirit to

Recently Viewed Topics




© 2015