Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuun,yan uwa musulmai mukoma ga - TopicsExpress



          

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuun,yan uwa musulmai mukoma ga Allah, Allah yana jarabtanmu da abubuwa da dama,musulmi zai kashe dan uwansa, ya kona masa dukiya, kuma fasama masa shago yakwashe masa dukiya da karfi, sa annan yayi da awar cewa aikin Allah yakeyi, idan har ya tabbata aikin Allah ne haka manzo swa yayi? Ya allah muna rukonka kayi mana maganin wannan masifar ka yafe mana laifukanmu, ka tausaya mana domin kai kadaine mai mana kariya, ya yan uwa mu amsa da ameen ko Allah zaiji tausayinmu,ya yaye mana wannan masifar.
Posted on: Tue, 29 Oct 2013 19:28:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015