JIBWIS SOCIAL MEDIA ZAMFARA STATE. Kamar yadda Shugaban - TopicsExpress



          

JIBWIS SOCIAL MEDIA ZAMFARA STATE. Kamar yadda Shugaban Committee Jibwis Social Media na jahar Zamfara Comrade Abdullahi Salisu Faru ya bada umurnin cewa ko wace local govt su zauna suyi meeting domin fitar da shuwagabannin da zasu jagoranci Jibwis Social Media a kananan hukumomi. A bisa wannan umarnin ne karamar hukumar mulkin kaura Namoda sukayi meeting a ranar 5/12/2014 kuma suka zabi shuwagabanni Lamar haka: 1. Abdurrahim Yusuf Shugaba 2. Zakariyau Haruna Secretary 3. Abdurrahman Sulaiman Kaura Publicity Secretary Shugaban wan an Committee name jahar Zamfara Comrade Abdullahi Sallisu Faru ya aminta da wadannan shuwagananni. Hakama, Committee ya aminta da Andurrahman Abubakar Dada Shinkafi ya zama mataimakin shugaba mai kula da ayyuka name musamman. Sanarwa daga: Ismaila Abubakar Qualify Gumi Publicity Secretary A madadin committee Secretary Lawal Ibrahim Kurya.
Posted on: Wed, 10 Dec 2014 14:20:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015