JIKI MAGAYI idan wata ka ke kirgawa to wata 12 ne suka - TopicsExpress



          

JIKI MAGAYI idan wata ka ke kirgawa to wata 12 ne suka rage ayi zaben shugaban kasa,idan kuma kwanaki ne to saura kwana 370. Hakika yana da kyau mu fadawa kan mu gaskiya cewa son abin duniya ba zai haifarmana da da mai ido ba.Shugabannin mu na arewa ku sani kuna da gudun mawa wajen samu kanmu cikin halin da a yau arewa ta samu kanta aciki.To ku sani idan kudi ku ke nema to ku sani Allah baya cin bashi amma yana biyan bashi idan an baku kudi anyi amfani daku kun yarda an sake kaka ba mana mai yar malafa,ba zamu taba yafe muku ba.Kuma duk dukiyar da samu ta hanyar zalunci tun daga duniya take fara tambayar wanda ya tarata ko dai ku mutu ku barwa yaya suyi ta holewa ko ciwo maitsananci ciwo ya kama mutum ta kare a wajen neman magani ko kuma dai a zama babu wani jin dadi da ita.To ku sani mai yar malafa yayi muku illar da sai kun dade baku gyarataba ta fiskar matakan tsaro aikin yi da manya2 ma aikatu.Kukan kurciya ma jawabine ga maihankali.Allah ka zaba mana shugabanni na gari wandanda su ne alkhairi atare damu.
Posted on: Sat, 25 Jan 2014 21:26:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015