KAI JAMAA MUJITSORAN ALLAH - TopicsExpress



          

KAI JAMAA MUJITSORAN ALLAH yakamata jamaa murage buri arayuwa domin mutuwa zata iya saminmu akoda yaushe wani bawan Allah ne yagama karatum shi na akawuntin yayi digiri uku sai yasami akai abankin najeriya akabashi kudi yagyara gida kuma yasai mota ananan sai yasai wani katon gida yasai mota mai zafi ranar daya tafi tsakanin kano da abuja Allah yahadashi da hatsarin mota nantake yarasa ranshi sai dai akakawo gawa gida aka sallaceta akakaita zuwa kabarinta kaga angamada shafinshi to dan Allah murage buri arayuwa
Posted on: Wed, 13 Nov 2013 14:25:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015