KARIN SARAUTU A MASARAUTAR WANNAN ZAURE.. Alhamdulillah, kamar - TopicsExpress



          

KARIN SARAUTU A MASARAUTAR WANNAN ZAURE.. Alhamdulillah, kamar yadda muka sanar cewa zamu kara wanke wasu a wannan zaure wato wankan sarauta. Ba tare da tsawaita bayani ba, mun ga cancanta kuma mun zabo: 1. Auwal AA Difference *as SARKIN FADAN ZAURE 2. Abu Shaaban *as WAKILIN WAJEN ZAURE 3. Fatima Zahra *as Gatan Zaure Muna taya ku murna, kuma muna Adduar Allah yayi maku jagora. BAKI: Wannan Zaure yana da Masarauta, kuma akan duba mai yawan ziyartar wannan zaure ne a karrama shi kuma muna gane haka ne ta yawan ganin comment ko Likes din mutum a posting din zaure. Nan gaba zamu karo wasu in sha Allah. Congrats once again #Hakimin_Zaure
Posted on: Thu, 07 Nov 2013 21:00:48 +0000

Trending Topics



✖ Testers AMPROBE INSTRUMENTS - ACD-23SW - CLAMP METER, DIGITAL,
A student asks a teacher, What is LOVE? The teacher said, in

Recently Viewed Topics




© 2015