KARKA/KI BARI A BAKU LABARI -----»»»TUNATARWA:- LABARI QARAMI - TopicsExpress



          

KARKA/KI BARI A BAKU LABARI -----»»»TUNATARWA:- LABARI QARAMI ME WAAZANTARWA!!! Wani mutum yana cikin tafiya a daji!se yaji kukan zaki a bayansa!!zakin ya tunkaro shi yana tafiya da sauri yana ihu!!......Mutumin yajuya ya kalli zakin alamun yunwa sun bayyana ajikinsa!!!seyafara sauri shima ga zakin na binsa a baya da sauri!!! -Mutumin yana cikin sauri se ga rijiya a gabansa kawai seya fada cikinta!!be qarasa ba seya riqe igiyar gugan yana lilo!!Seyaji kukan wani abu a qasansa!!yana dubawa me ze gani...???Wani qaton miciji baqi ya bude bakinsa yana qara!! tsoro,tashin hankali suka qarar masa sanda yaga wasu beraye su 2 fari da baqi daga saman igiyar sun fara cinyeta!! -Yayi qoqari girgiza igiyar donsu gudu amma inaaa...!!yaqara girgiza igiyar basu gudu ba!! yana dubawa gefe seyakai hannunsa kan wani abu me santsi!!ya taboshi seyaji ashe zumace tayi gidanta a cikin rijiyar!!se kawai yamanta da wannan zaki,miciji da beraye da suke gabansa yatsaya shan zumar!!! Juyin da zeyi se kawai yatashi!ashe daman MAFARKINE!!! -Ba bata lokaci yaje yasamu wani me fassarar mafarki yafada masa!!!se Malamin yayi dariya yace baka san fassararba....??? -Yace Malam bansani ba!!!Malam yace: -Wannan zaki daka gani Malaikan MUTUWA ne!!!......Wannan MACIJI kuma qabarine!!!....­­ Wannan BERAYE kuma DARE da RANA ne......!!!! -Mutumin yace to Malam zumarfa....???.­­ ...MALAM yaqara jawabi:Ai DUNIYACE data shagaltar da kai kamanta da waccan maseefar data ke jiranka!!! Allah yasa qarshenmu yafi farkonmu kyau....!! Amiiin.. -----_____ by__ahmad__ a__baba____
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 20:47:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015