KISHI KUMALLON MATA . . . Wata matace mijinta ze yimanata kishiya - TopicsExpress



          

KISHI KUMALLON MATA . . . Wata matace mijinta ze yimanata kishiya se ta kaishi Qara (report) a police station tace wallahi mijinta Dan boko haram ne se akazo aka kamashi akaje ana yimasa tambaya aka fada masa kuma matar sama ita ta kawo qaransa se yace tabbas shi Dan boko haram ne batayi Qaryaba amma yanaso aje azo da ita ze yi wata magana saboda bashi kadai kene a cikin wan,nan Qungiyarba harda ubanta da uwarta da Qaninta hahahahahahahahaahahah idan kece wan,nan Matar ta ya zaki kare kanki a wan,nan Qullalliya da kika shigarda kanki ????? Admin 00 ahmad a baba
Posted on: Mon, 23 Sep 2013 19:38:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015