KOMIN NISAN JIFA wrote: KARkA WUCE BAKA KARANTA BA sako daga - TopicsExpress



          

KOMIN NISAN JIFA wrote: KARkA WUCE BAKA KARANTA BA sako daga Dr. Zakir Naik. Zuwa ga yan uwa Musulmi, kar ku ce Mosque Ku ce Masjid saboda: Islamic organization sun gano cewa: Mosque=Mosquito (sauro) Kar ku rubuta Mecca, ko yaushe ku rubuta sunan daidai kamar haka: Makkah saboda: Mecca = Gidan giya. Kar ku rubuta Mohd. Ko yaushe rubuta cikakken sunan Muhammad. Saboda: Mohd.= Irin karen nan mai katon baki...
Posted on: Tue, 12 Nov 2013 21:33:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015