KUNGA LAIFIN TA? A cikin aji a makarantar yara primary, bayan - TopicsExpress



          

KUNGA LAIFIN TA? A cikin aji a makarantar yara primary, bayan malama ta gama koyarwa sai take tambayar dalibai kamar haka: Malama : shamsu me kake so ka zama idan ka gama kratu ka girma? Shamsu : ina so nayi kudi kamar Dangote, na gina katon gida, na sayi jirgi da motoci, matata kuwa duk sati sai taje kasashen waje kamarsu paris, india, london, spain, Dubai Abu Dhabi, saudiyya, na ........(bai gama ba malama ta katse shi) Malama: Yi mana shiru da shegen son kudi. (Sai malama ta juya wurin shamsiyya)Shamsiyya mai kike so ki zama idan kin girma? Shamsiyya: cikin sanyin murya tace MATAR SHAMSU. To Jamaa Kunga Laifinta? #Nass
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 21:37:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015