Kafin in fara jin muryan kowa muryanki ya kamata in fara - TopicsExpress



          

Kafin in fara jin muryan kowa muryanki ya kamata in fara ji. Kafin in tambayi lafiyan kowa taki zan fara tambaya. Kafin in yiwa kowa addua ke yakamata in fara yiwa. Kafin in tunanin kowa tunaninki ne a farkon tunanina. Kafin in ambaci sunan kowa a mutane sunan Aisha nake fara kira. Hakance tasa nake son jin muryanki, haknce tasa nake fatan kina lafiya. Hakance tasa nake miki addua. Hakance tasa nake tunaniki a takaice dai BARKANKI DA SAFIYA. Admin Mukhtar karami.
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 05:06:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015