Kano ta dabo tumbin giwa ko da mai kaxo an pika garin addinin - TopicsExpress



          

Kano ta dabo tumbin giwa ko da mai kaxo an pika garin addinin musulunci, gari mai babban sarki, mai babban gwamna, mai mata, mai malamai, mai attajirai, mai en kasua, mai en siasa, mai mawaqa, mai en wasa, mai en kwallo, mai en iska, mai samari, mai shairai, mai en makaranta...d.s, am so proud bin an indigen of kano. Thank God d 1 dat creat me dere... Allah ya jiqan umar abdulaziz baba fadar bege da rahama. Allah kuma ya kawo wa jihar kano xaman lpy da kasa bki daya, ya kuma qara bwa qungiar kwallon qapa ta kano pillars sa.a amn
Posted on: Fri, 25 Oct 2013 22:39:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015