Kuce ma babba da jaka ya zazzage jakar sa mududduba dan in bai - TopicsExpress



          

Kuce ma babba da jaka ya zazzage jakar sa mududduba dan in bai juye ba bazamu san abinda ya dauka ba kuma karmu sakankance yakaimu lahira bamu shirya ba ibrahin shehu shema nake nufi yan,uwa idan baku gane ba shigar sa A.P.C ni akai nake zance to idan alkairi ne Allah yasa yai dacewa to idan kuma sharri ne Allah ka watsashi aniyarsa shi da masoyan up A.P.C Change in NAIJA by the acceptable of Allah
Posted on: Sat, 27 Sep 2014 14:00:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015