LABARAI Da DUMI-DUMI!!! •Sani Musa Danja Zai Auri - TopicsExpress



          

LABARAI Da DUMI-DUMI!!! •Sani Musa Danja Zai Auri Priyanka Chopra Ta Kasar India A Karshen Wannan Shekarar. • Ali Nuhu Ya Fito Acikin Wani Sabon Film Din INDIA Shida Amir Khan, Rani Mukharjee, da Saif Alikhan. • Nura M. Inuwa Ya Samu Lambar Girma Na Grammy Awards. • Wani Dan Achaba Ya Bige Mutum Biyu Acikin Trailer. • Qungiyar Kwallon Kafa Ta Wikki Tourist Sun SAYI Luiz Suarez Zai Taho Izuwa Qungiyar A Next Season. • Dan Wasan Film Din Hausa Mai Suna Baba Ari Zai Auri serene William matan cristiano. •Goodluck Ebele Jonathan Ya Zama Coach Din Arsenal. • An Gano Cewar Shugaban Kasan Amurka Barrack Obama Dan Asalin Jihar KANO Ne. • Ashekara Mai Zuwa Ne Daliban Jamia Zasu Fara Saka Uniform. • Sabuwar Wakar Umar M Sharif Da Chris Brown Ta Fito Kasuwa. • Yan sandan England sun chebke Musbahu Adamu Dagiyawa mai arsenal akan bai Iya Turanci Ba. Ameena Jibreel Ta Amince dakyar da magiya daban hakuri akan ta Auri Atiku abubakar,,,,, • Muhammadu Jamilu S Abadau Ya zama shugaban kasar Nigeria........ 5
Posted on: Tue, 15 Jul 2014 19:58:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015