LABARAI Da DUMI-DUMI!!! â¢Sani Musa Danja Zai Auri - TopicsExpress



          

LABARAI Da DUMI-DUMI!!! â¢Sani Musa Danja Zai Auri Priyanka Chopra Ta Kasar India A Karshen Wannan Shekarar. ⢠Ali Nuhu Ya Fito Acikin Wani Sabon Film Din INDIA Shida Amir Khan, Rani Mukharjee, da Saif Alikhan. ⢠Nura M. Inuwa Ya Samu Lambar Girma Na Grammy Awards. ⢠Wani Dan Achaba Ya Bige Mutum Biyu Acikin Trailer. ⢠Qungiyar Kwallon Kafa Ta Kano Pillars Sun Sayi Lionel Messi Zai Taho Izuwa Qungiyar A Next Season. ⢠Dan Wasan Film Din Hausa Mai Suna Baba Ari Zai Auri Hadiza Gabon. â¢Obasanjo Ya Zama Coach Din Arsenal. ⢠An Gano Cewar Shugaban Kasan Amurka Barrack Obama Dan Asalin Jihar KANO Ne. ⢠Ashekara Mai Zuwa Ne Daliban Jamia Zasu Fara Saka Uniform. ⢠Sabuwar Wakar Umar M Sharif Da Chris Brown Ta Fito Kasuwa. ⢠Yansandan Nigeria Sun Chafke Mrs. Patience Jonathan Akan Bata Iya Turanci Ba. Lolxí½ Sai Kuyi Like na page nan domin samun Irin wannan jokes din Inuwar Masoya whtz up 08039575882
Posted on: Wed, 16 Jul 2014 20:57:08 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015