LABARI KARYANE KIRISTOCI BASUKAI HAKA YAWA BA. Hukumar CIA - TopicsExpress



          

LABARI KARYANE KIRISTOCI BASUKAI HAKA YAWA BA. Hukumar CIA ta Duniya ta Kiyasta Yawan Addinai Dasuke Duniya Baki daya,A Wanni Fannin Kuma Ta Bada sunan Kasashe 10 Dasukafi Yawan Mabiya Addinin Kirista da Musulunci. *****Ga Yadda Suka Fitar****** Christianity= 31.5% Islam= 23.5% Unaffliated= 16.3% Hindu= 15.0% Buddhist= 7.1% Folk= 5.9% Others= 0.8% Jewish= 0.2% ***TOP 10 CHRISTIAN COUNTRY*** -Vatican city 100% -Pitcairn Islands 100% -Samoa 99% -Romania 99% -American Somao 98.3% -Malta 98.1% -Venezeula 98% -Greece 98% -Marshal Island 97.2% -Tonga 97.2% *****Top 10 Islam Country***** -Saudi Arabia 100% -Maldives 100% -Murithania 99.9% -Yemen 99.1% -Somalia 99% -Afghanistan 99% -Morocco 98.7% -Algeria 98.3% -Iran 98% -Tunisia 98% *****NIGERIAN RESULT****** 1- Islam 50.4% 2- Christianity 49.4% 3- 0thers 0.2 ANYA AKWAI GASKIYA CIKIN WANNAN TANTANCEWAR KUWA?
Posted on: Thu, 28 Nov 2013 11:07:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015