MASU DA AWAR AKIDA KENAN KO INA AKIDAR DA CIN FILI Wasu yan - TopicsExpress



          

MASU DA AWAR AKIDA KENAN KO INA AKIDAR DA CIN FILI Wasu yan siyasa nabani mamaki ko ince yaransu,kasancewar zakaga suna danne hakkokan al umma suna kuma tauyesu inda yadace ace sun tallafa masu,amma wani abun takaici sai kaji magoyabayansu na ikirari da tallata uwayen gidajensu da sunan masu akidane Duk wanda ya kwana a TSAFE yasan tsakanin al amir da gidan man Alhaji mansur akwai hanya babba wadda ta wuce tayi gabas,sannan abaya akwai hanya wadda tani ta wuce a gaban NRCAYAU anwayi gari wani dansiyasa mai fadar shimai akidane yasaye gida abinci,kuma duk ya cinye hanya kudu da yamma,shin wannan fin karfine ko shine akidar? Kaga wannan yanuna baku kishin talakka,anyi abunda za anuna bawanda ya isa ya hana
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 17:10:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015