MENENE HARDWARE Shi hardware shine abunda wani mutum kokuma wani - TopicsExpress



          

MENENE HARDWARE Shi hardware shine abunda wani mutum kokuma wani campany yakera wanda zaka iya tabawa ka ayi amfani da shi koda wutar lantarki komu batiri ko fetur dadai sauransu. Misali (1) kamar kamfanin computer na hp wato (Hewlett Packard) shi zai kera gangar jikin computer gaba daya sannan saiya sayi manhaja daga kamfanin Microsoft ya saka sannan sai computer tafara aiki Misali (2) kamar kamfanin waya na Samsung zai kera gangar jikin waya sannan sai ya sayi manhajar Android daga kamfanin Google.Daga OZ
Posted on: Mon, 30 Sep 2013 11:01:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015