MU MUSULMI ZAMU DAUKI MATAKIN KARYA TATTALIN - TopicsExpress



          

MU MUSULMI ZAMU DAUKI MATAKIN KARYA TATTALIN ARZIKIN ANGOLA Sanarwa da dumi duminta zuwa ga musulmin Najeriya dama duniya baki daya, Kamar yadda kukasa sani kasar Angola ta haramta yin duk wani abu da ya shafi addinin musulaunci a kasar, kamar yadda kuka sani muma musulmin najeriya munada matakin da zamu dauka na rusa tattalin arzikin yan kasuwar angola dake shigo da kayayyakinsu a nan kasar musamman ta jihar kano dama Arewa baki daya. Babban abinda zamu fara shine jefar da duk wani abu da muke amfani dashi wanda kasar ta ke sarrafawa Kamar: BRUSH NA WANKIN BAKI DANA AMFANI A BAYI toilet kayan sawa MAKILIN DADAI SAURANSU. Dafatan zaku kiyaye ADDININMU ALUMAMMU ALLAH KA KARE MANA ADDININMU #aafacy
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 15:00:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015