**** MUHAWARA **** Yau a wannan dandali a kuma dai-dai wannan - TopicsExpress



          

**** MUHAWARA **** Yau a wannan dandali a kuma dai-dai wannan lokaci munaso ne a tafka muhawara akan wannan post din, wai shin idan kaine/kece wanne zaka/zaki dauka?? Mutum ne yazo ya tarar da gidansa yanaci da wuta sai ya shiga domin ceto wanda suke cikin gidan, daya shiga sai ya samu akwai MATARSA wacce yake so sosai, sannan kuma akwai YAR SA guda daya wanda suke so, ita kadai Allah ya basu, sannan abu na uku shine akwati ciki da kudi DALAR AMURKA DUBU DARI BIYAR (500,000 dolars) wanda yayi shekaru da dama wajen tarasu.. Dukka wadannan abubuwa suna daki daya ne kuma ana bukatar idan zaka fita abu daya ake bukatar kawai ka dauka a hannun ka.. Wai idan kaine acikin wannan ukun wanne zaka dauka???? Matarka, yar ka ko kuwa kudin nan??
Posted on: Tue, 05 Nov 2013 10:11:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015