(MURYAR AUREN SUNNA TAKE KIRA) BABAN MARYAM DAGA BABBAR TASHARMU - TopicsExpress



          

(MURYAR AUREN SUNNA TAKE KIRA) BABAN MARYAM DAGA BABBAR TASHARMU TA WATSA SHIRYE-SHIRYE DAKE SOKOTO BIRNIN SHEHU YAKE MUKU SALLAMA Adaidai wannan Lokacin karfe 6:00 Agogon Gusau Da katsina da Birnin kwanni A jamhuriyar nijar karfe 5:00 Agogon Gmt Da Accara Ghana Tsari Shirye-shiryenm u Nayau Jumu-a 17/ RAMADAN 1434 1-Daganan sokoto ALH NAMADINA BABAN MARYAM zai shigo Da shirinsa Na FILIN FATAWA Tareda Taimakawar BILYA YARIMA 2-SANI YAYAJI Daga Gwambe Dakuma COMRD MUHAMMAD ZAILANI Daga katsina Zasu shigo Da shirin FALALAR AZUMI 3-Karshe MUDASSIR daga Binanchi Da LABARAN Daga Dange Zasu shigo Da shirin BARKA DA SHAN RUWA Wadannan sune shirye-shiryenda muke fatan kawomuku Tareda fatan zaku kasance taredamu kafin Nayi sallama Daku Ga Takaitattun Labaru:- Anshawarci Jama-ar musulmi Dasu shirya Tsab domin fuskantarr kwanakki Goma Na karshen watan Ramadan Sakataren KUNGIYAR RAYA AUREN SUNNA TAKASA MALAM YUSUF ALKALI GUSAU Shi yayi wannan kiran Acikin wni Bayani Daya Aiko A dakinmu Nashirye-shirye karshen takaitattun Labaran kenan kuma anan Zansa Aya sai kumawani Lokaci Idan Allah kaimu Amadadin kowa da kowa BABAN MARYAM DAGA SOKOTO KE CEWA MUSHA RUWA LAFIYA
Posted on: Fri, 26 Jul 2013 05:10:24 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015