Maganin farin jini garantee* duk wanda yake member ne na wannan - TopicsExpress



          

Maganin farin jini garantee* duk wanda yake member ne na wannan page tofa yau dai kam ya dace domin maganin farinjini ne wanda wlh da ka aikata haka kowa sai yaji yana sonka kada ka/ki wahala wajen neman maganin farin jini garantee ba choge ba dabo...Kubi yoni kuji dan Allah ka tabbatar ka aikata domin samun farin jini mai amfani Ankarbo daga Abil abbas sahalu dan saad Assaidi{R.A}yace wani mutum yazo wajen manzon Allah {S.A.W}yace ya manzon Allah:shiryar dani wani aiki wanda idan nayi shi Allah zai soni mutane ma zasu soni sai annabi yace:guji duniya Allah zai soka ka guji abin hannun mutane, mutane zasu soka:hadisi ne me kyau dan maja da waninsa ne suka ruwaito shi,ta hanyoyi ingattatt. Allah kasa mu dace mufi karfin zuciyoyin mu
Posted on: Tue, 05 Nov 2013 05:31:22 +0000

Trending Topics



"sttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> youtu.be/Jf11cwLYKu0 Anti-Christ Billy Graham and Charles Stanley

Recently Viewed Topics




© 2015