Maryam da sadiq sunyi aure for 12yrs babu haihuwa, gashi dukkansu - TopicsExpress



          

Maryam da sadiq sunyi aure for 12yrs babu haihuwa, gashi dukkansu suna aiki mai kyau, yarda ta sa sunyi joint account, kuma sunyi shawara akan duk kadaran da zasu siya zasu siya tarene, nd sadiq told maryam dat they should hv faith in god that one day God will give them chldr, dan haka komi zasu siya su siya da sunan yaran da suke hoping samu. They bought so many houses with the name,Aysha,Aliya nd Aliyu,cos dats their favorite names. Now Sadiq ya rasu! Ana zaman makoki saiga wata mata da yara uku ta danno tana kuka yau tashiga uku mijinta ya rasu ya barta da yara,akarshe dai angano matar Sadiq ce kuma yarannan sune wanda ake siyan property da sunansu!!! What in d world wil u do in kece maryam?
Posted on: Tue, 05 Nov 2013 14:25:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015