NAJE BAKON CI GIDAN SU YAN MATA BAKWAI.. < true life - TopicsExpress



          

NAJE BAKON CI GIDAN SU YAN MATA BAKWAI.. < true life story> Zuwa na garin KANO keda wuya se nasamu yan mata guda bakwai a gidan, hakika yan matan gwanin shaawa ga duk saurayin da yasan minene kalmar soyayyah, sallama na keda wuya se dikkansu suka taso lah...! Dan uwan mu ya iso, nikuma ban taba ganin ko daya daga cikinsu ba se ranar, domin hajiyar kadai nasani, ni kuma ganin wadannan yan matan kyawawa se na yarda zango a gidan, 1. Sunanta NUSAIBA-: gata fara doguwa mai hanci har baka, yar kimanin shekuru 15 itace mai kawo mun tea da safe! Har take bani labarin hazakar ta a makarantar su na secondry, 2. Sunan ta AMIRAH-: gata fara mai kyau ga gashi sannan kuma ga yawan surutu, yar kimanin shekaru 17, ita take kawo mun Abinci da rana, 3. Sunan ta FATIMA-: hakika fatima yar fulani ce me kokari domin komai a makarantar su ita ce ake sakawa kan gaba, yar kimanin shekaru 18, itace take karanta mun NOVEL, da labarun ban Dariya! 4 sunanta MARYAM:- gata fara me kyau, Ita take kawomun abincin dare itace take share mun daki ta gyaramun takalmina. 5 sunanta AYSHART:- fara ce yar shala, wannan itace take mun Guga(ironing) a tufafi na. 6 sunanta HAFSAT:- wannan ta hadu gata young gata fara yar fulani wannan ita ke zagaya ni a gari musamman da marece, 7 sunanta HUMAIRAT:- Gata dakyau ga siga wannan ita ce mai yoman sayayya a islamiyar su kanan tace na zauna muci tare. Yanzu tafiya na gida yatashi kowace ta dauko WASIKA TA bani tace kar na bude se na iso gidan mu, yanzu ina dauki koda na bude kowace tasakamun ILOVE YOU DA SUNANTA DA KUMA NUMBER WAYARTA!!! Shin friend shawara wace zan dauka cikinsu???
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 08:30:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015