NEMAN ADMINS. Muna bukatar Sababbin Admins, wadanda suke yawan - TopicsExpress



          

NEMAN ADMINS. Muna bukatar Sababbin Admins, wadanda suke yawan muamala da Facebook a koda yaushe, amma a wadannan Jahohin Kawai kamar haka: = KEBBI = KATSINA = KADUNA = BAUCHI = GOMBE = JIGAWA = BORNO = ZAMFARA = SOKOTO = NIGER = PLATEAU = ADAMAWA = NASARAWA = ABUJA CAPITAL. Idan ka fito a daya daga cikin Jahohin nan, kuma kana da Shaawa to kayi Comment da sunan Jahar ku, tareda Number wayar da zamu tuntube ka. Mungode. #FARUK_GWANDU.
Posted on: Mon, 04 Aug 2014 22:52:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015