NEMAN AIKIN BAZAZZAGE DA BAKANO : : : BAZAZZAGE ne da BAKANO - TopicsExpress



          

NEMAN AIKIN BAZAZZAGE DA BAKANO : : : BAZAZZAGE ne da BAKANO sukaje neman aiki...BAZAZZAG E shiya fara shiga office din interview ga yadda abin ya kasance... Manager “ Yaya sunan shugaban qasar Nigeria?“ BAZAZZAGE “ Johnathan Good-luk“ Manager “ yaushe aka hada kudanci da arewacin Nigeria?“ BAZAZZAGE “1914“ Manager “Waishin dagaskene angano maganin HIV/AIDS?“ BAZAZZAGE“E amma haryanzu likitoci basu tabbatar da hakanba“ Manager “ kacancanta don haka mundaukeka aiki. Inkafita kace wanda yake bisa layi yashigo... BAZAZZAGE nafitowa sai bakano ya tareshi yace dan Allah kafadamin tambayoyin da amsoshin da aka maka,kafin BAZAZZAGE yafara fadamai sai BAKANO yaji muryar manager yace"NEXT".. Sai bakano yace toyi maxa ka fadamin amsoshin kawai tunda naji yana kira.. Sai BAZAZZAGE yace to amsar farko "JONTHAN GUD LUCK" ta biyu"1914" ta uku"EH AMMA HARYANZU LIKITOCI BASU TABBATAR BA" BAKANO yayi godiya ga BAZAZZAGE ya shiga interview... Bayan yazauna. Manager yace“ yaya sunanka?“ BAKANO “Jonathan Good-luk“ Ran manaja yabaci amma yacije Manager “ A wace shekara aka haifeka?“ BAKANO“ 1914“ Manager yaqara fusata. Manager “mahaukacine kai?“ BAKANO“E amma haryanzu likitoci basu tabbatarba“ If u dnt understand hausa, pls ignore it...
Posted on: Sun, 15 Sep 2013 16:36:28 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015