Nationalism, Patriotism or Mess. I was in one of the centers - TopicsExpress



          

Nationalism, Patriotism or Mess. I was in one of the centers where d Nat. I.D is done in September this year, when the system refused to capture my finger print. I was told to go & come back in October, I went back on Thursday 31st October, 2013 but to my greatest surprise, I was kept for over 3 hours without attending me. When I asked those on enrolment exercise I was told to wait until they finish with 4 people, I therefore waited but more than 20 persons were treated/enrolled. Na dai kara hakuri, saboda tunda ma Yan yatsu ne kawai ake so ayi capturing amma duk da haka ba wanda ya damu da ni. Nace shin ko ba zakuyi mani wannan aikin ba ne na daya gashi nayi rashin jamin Azahar da Laasar, suka ce mani a system da nayi capturing data dina can zan je, naje wajen wannan ystem yace aa ai pre-enrolment kawai yakeyi, inje wajen wani naje na tsaya yace in dai koma wa na farko. A haka sukayi ta yi mani wannan irin wulakanci, duk da yake na san babbansu kuma ya sanni amma bai sa na nuna masu ba. Na ci gaba da zama har wani daga cikin manyansu ya lura, yazo kusa dani ya tambaye ni wai me ke faruwa ne yaga na dade anan ina cikin yi mashi bayani kawai sauran sai suka zo su na kokarin nuna mashi cewar wai saboda difficulties na daukar Yatsuna so suke su kamala da kowa sai su zu kaina gaba dayansu. dajin haka sai ya zama convinced, ya ce dani Pls exercise patient small I then replied him no problem. A yayin da suka gama kawai sai naga suna ficcewarsu one-by-one in banda mutum 2, suma tunda na dora yatsuna computer bata karba ba sai suka ce dani to kayi hakuri sai November. Nayi mamaki matuka, domin abinda suka gaya wa ofisansu bashi sukayi ba. Ga wasu Tambayoyi da nake so a amsa mani: 1) Shin wai zargin da naji anayiwa mutanen NIMC na cewa suna karbar na goro kafin su sa ayi enrolling mutum ya zama gaskiya kenan? 2) Shin suna gani bani da gata ne? 3) Ko ya kamata na sanarda Bosses din su? Frnds ina Neman amsoshin wadan nan tambayoyi. Naku Comrade Lawal Abubakar Usman Mafara(SOKOTO RIMA RIVER BASIN DEVELOPMENT AUTHORITY).
Posted on: Fri, 01 Nov 2013 09:58:35 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015