Nayarda a duniya bawanda yafi bafulace wauta. Wata rana muna cikin - TopicsExpress



          

Nayarda a duniya bawanda yafi bafulace wauta. Wata rana muna cikin mota zamuje unguwa sai bafulace yatare mu muka tsaya yace mana rugga zamu aje shi yace nawa ne kudin mota akace masa naira 50 yace 30 zai bada saida munkafi minti 10 ana rigima kafin ya yarda dakyar driver yace yabada 40 sannan ya yarda bayan munje inda zaa saukeshi yadauko 50 ya bada akayi neman canji a motar aka rasa aka tambayi bafulacen koyanda wata dabara kawai sai yace bari yashiga motar a cigaba da tafiya dashi harna tsawon sauran canjin sa naira 10 illaso sai yadawo akasa yaje gida hakan kuwa akayi wlh akasa yadawo anyi tafiyar kilometre 5 sannan muka ajiyeshi. Hmmmmmmm wai fulani yaushe zaku daina wauta ne admin:Akilu lawal 2go@ngfcbakura
Posted on: Mon, 18 Nov 2013 11:24:37 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015