RAMIN KARYA..... Wata rana da safe wani gaye ya hau motar haya me - TopicsExpress



          

RAMIN KARYA..... Wata rana da safe wani gaye ya hau motar haya me kirar *BUS* ze je makatanta, yana shiga motar sai ya koma kujerar caan baya sabo da yasan makarantar tasu da nisa gashi kuma maabocin *Chatting* ne FACE-BOOK kawai ya samu guri ya zauna ya fara facebook, ba da jimawa ba sai yaga mota ta sake tsayawa alama zaa dau wani fasinjan, yana kyallaro idon sa sai yaga ashe wata budurwarsa ce ´yar bayan unguwar su amma sun dan kwan 2 basu hadu ba, suna yin facebook da ita kuma... Itama ta shigo motar amma ta zauna a gaba bata ma ganshi ba. Aikwa sai akai saa yana duba ACTIVE Friends dinsa sai yaga tana ONLINE sai yai mata magana ta facebook din suka gaisa amma be nuna mata ya ganta ba, kawai sai ya tambaye ta tana ina? Budar bakinta wai wlh ina MALAYSIA kwana na 2 acan na je gaishe da wata Cousin dina wai inkaine yazakayi.....?? ??
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 06:14:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015