RASHIN AURE YAJAMIN KUMA SAI NAFADI Ina zaune tazo ta rufemin - TopicsExpress



          

RASHIN AURE YAJAMIN KUMA SAI NAFADI Ina zaune tazo ta rufemin ido ta baya,can sai ta cire hannunta ta ruga da gudu cikin daki,na mike na bita da gudu ina zuwa muka fara wasa irin na masoya,tana jifana da matashin kai/pillow,nima ina jifanta dashi... Can sai na tashi naje wajenta,tana wance na duka xan rungumeta,dukawa ta keda wuya sai naji na kwalla ihu nacewayyo Allah mama...nan da nan mom & dad dina suka shigo dakina da gudu domin suga meya faru,suna zuwa suka ganni na kone a kirji, basu ko tsaya jin meyafaru ba suka sungumeni zuwa asibiti.. Ina asibiti abokaina ADMIN NA PAGES suka zo kamar haka JIRGI NA MASOYA AUWAL YUSUF BAUCHI DANMATASHIN SOYAYYA FROFESSOR ABAUBAKAR AYO ADAMU ABDULLAHI SOLVATOR AUWAL ILAYAS NAZIR M WIZARD SALISU WEB MASTER sukazo gaisheni,to shine suke tambayana wai ya akai na kone?nace masu wlh na daura/dora ruwa a risho domin in dafa indomie (abinka da mara aure) sai nadan kashingida kafin ruwan yai zafi, kwanciyata keda wuya sai nafara mafarkin muna soyayya da YAHAYA MARIYA to a mafarkin nawane naje zan rungumeta sai akai rashin saa na rungume risho shine na kone. *** abin takaici suka bushe da dariya inda ina da AURE hakan zata faru gareni??? Kukan kurciya jawabi ne mai hankali yake ganewa daku nake marasa aure kamarni Prince of love @2gojanare6 @facebook janare bature funtua
Posted on: Fri, 18 Oct 2013 23:28:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015