Raddi Gareku Maqiya Annabi sAwww !!! MENE NE MATSAYIN IBNU QAYYIM - TopicsExpress



          

Raddi Gareku Maqiya Annabi sAwww !!! MENE NE MATSAYIN IBNU QAYYIM / IBNU TAYMIYYA (KAKANKU) TUNDA DAYA YA YI DAAWAR SANIN GHAYB ,DAYA KUMA YA AMINCE MAI GIDANSA YA SAN GHAYBU ? Kodayake,A Sakamakon Jahiltar Abinda Annabi sAwww Ya Nufi,Kun Kore Maganar Allah Wacce Ya Ce Yana Sanar Da Yardadu nSa Ghaybu . In An Sanar Da Shi,Kamar Yanda Allah Ya Tabbatar Yaya Sunan Wanda Aka Sanar Da Shi Ghaybu Kenan .??? Masanin Ghaybun Ko Yana Matsayinsa Na Farko Kafin A Sanar Da Shi,Wato Wanda Bai San Ghaybun Ba. _________________________________________ ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﻭﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺍﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﻭﻣﻦ ﺗﺒﻌﻬﻢ ﺑﺈﺣﺴﺎﻥ ﺍﻟﻰ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺪﻳﻦ ______________________________ ___________ Bayan farawa da sunan Allah Madaukakin Sarki,da Salati ga Annabi sA Zan kawo yanda Ibnu Qayyim ya fadi abin da Yan Jabun Sunnah basu yarda ana sanar da Annabi sAwww ba wato Ghaybu wanda yana qarqashin ikon Allah kawai, amma Ibnu Qayyim ya ce tabbatar Mai Gidan Ibnu Taymiyya ya bashi labarin Ghaybu kuma ya ma ce masa yana iya sanin ko ganin lamuran abokansa ta hanyar kallan fuskokinsu ko idanunsu. Ga maganan maganganun nan qasa -» ﻣﺪﺍﺭﺝﺍﻟﺴﺎﻟﻜﻴﻦ 2/490 ﺍﺑﻦ ﺗﻴﻤﻴﺔ ﻛﺎﻥ ﻳﻘﻮﻝ ﻳﺪﺧﻞ ﻋﻠﻰ ﺍﺻﺤﺎﺑﻲﻭﻏﻴﺮﻫﻢ ﻓﺄﺭﻯ ﻓﻲ ﻭﺟﻮﻫﻬﻢ ﻭﺍﻋﻴﻨﻬﻢ ﺃﻣﻮﺭﺍ ﻻﺍﺫﻛﺮﻫﺎ ﻟﻬﻢ ﻓﻘﻠﺖ ﻟﻪ ﺍﻭ ﻏﻴﺮﻱ ﻟﻮ ﺍﺧﺒﺮﺗﻬﻢ ﻓﻘﺎﻝ ﺍﺗﺮﻳﺪﻭﻥ ﺍﻥ ﺍﻛﻮﻥ ﻣﻌﺮﻓﺎ ﻛﻤﻌﺮﻑ ﺍﻟﻮﻻﺓ ﻭﻗﻠﺖ ﻟﻪ ﻳﻮﻣﺎ ﻟﻮ ﻋﺎﻣﻠﺘﻨﺎ ﺑﺬﻟﻚ ﻟﻜﺎﻥ ﺍﺩﻋﻰ ﺍﻟﻰ ﺍﻹﺳﺘﻘﺎﻣﺔ ﻭﺍﻟﺼﻼﺡ ﻓﻘﺎﻝ ﻻ ﺗﺼﺒﺮﻭﻥ ﻣﻌﻲ ﻋﻠﻰ ﺫﻟﻚ ﺟﻤﻌﺔ ﺍﻭ ﻗﺎﻝ ﺷﻬﺮﺍ Ibnu Qayyim yace ibn Taymiyya da kansa ya fadi wannan magana cewa idan Abokan sa ko wasu suka shiga gurin sa yana ganin lamura a fuskokin su da idanuwansu amma baya fada musu abinda yake gani din, sai Ibn Qayyim ya ci gaba da cewa sai nace dashi ko kuma wani na shima ya fadi haka, ina ma ka fada musu,sai Ibnu Taymiyya ya ce dashi kuna son na zama mai da,awar sanin ghaybu irin na shuwagabanni, sai ibn Qayyim ya ce sai wata rana nace dashi (kaga kenan ya dade yana fada musu haka) da ka sanar damu daya zama kira zuwa istikama da gyara sai Ibnu Taymiyya ya ce ba kwayi hakuri akan haka zuwa jumaa ba ko wata daya. sannan ibn Qayyim yaci gaba da cewa ﻭﺃﺧﺒﺮﻧﻲ ﻏﻴﺮ ﻣﺮﺓ ﺑﺄﻣﻮﺭ ﺑﺎﻃﻨﺔ ﺗﺨﺘﺺ ﺑﻲ ﻣﻤﺎ ﻋﺰﻣﺖ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﻟﻢ ﻳﻨﻄﻖ ﺑﻪ ﻟﺴﺎﻧﻲ ﻭﺍﺧﺒﺮﻧﻲ ﺑﺒﻌﺾ ﺣﻮﺍﺩﺙ ﻛﺒﺎﺭ ﺗﺠﺮﻱ ﻓﻰ ﺍﻟﻤﺴﺘﻘﺒﻞ ﻭﻟﻢ ﻳﻌﻴﻦ ﺍﻭﻗﺎﺗﻬﺎ ﻭﻗﺪ ﺭﺍﻳﺖ ﺑﻌﻀﻬﺎ ﻭﺍﻧﺎ ﺍﻧﺘﻈﺮ ﺑﻘﻴﺘﻬﺎ ﻭﻣﺎ ﺷﺎﻫﺪﻩ ﻛﺒﺎﺭ ﺍﺻﺤﺎﺑﻪ ﻣﻦ ﺫﻟﻚ ﺍﺿﻌﺎﻑ ﺍﺿﻌﺎﻑ ﻣﺎ ﺷﺎﻫﺪﺗﻪ Ibn Qaayyim ya ce Ibnu Taymiyya ya sha fada masa lamura na ghaybu,wanda suka shafe shi wanda ya kudurce su amma dai dai da harshen sa bai furta suba (ballanta wani ya sani) kuma ya bashi labarin manyan hatsarirrika da zasu gudana anan gaba amma baya ayyana lokacin faruwar su, sai ya ce amma naga wasu kuma ina sauraran ragowar, amma duk da haka abinda manya manya abokanan sa suka gani na ghaybu ya ninninka abinda ni na gani, Jamaa kun ji abinda Dalibin IBn Taymiyya ya fada ko ??? TAMBAYOYI SHIN KUN TABA JI WANI MALAMIN YAN JABUN SUNNAH YA KIRA TARO DOMIN YIWA WANNAN MALAMIN NASU RADDI ??? ME YASA SUKE KORE SANIN GHAYBUN DA ALLAH YA CE YANA SANAR DA YARDADDU DAGA MANZANNINSA ,WANDA ANNABI s SHI NE A SAHUN GABA. QARSHE KAMAR YANDA NA FADA IN HAR ANNABI s YA CE BAI SAN GHAYB BA,TO YANA NUFIN BISA IKONSA sAwww,KUMA AYAR QURANI SAI TA NUNA MANA CEWA ANA SANAR DA SHI BISA IKON ALLAH. SABODA HAKA,KU GAYA MANA MATSAYIN MANYANN MALUMANKU KUMA JAGORURIN KU A WAHABIYYANCI DA SAURAN SUNAYE DA KUKE KIRAN KAWUNANKU DOMIN RAINAWA JAHILAI HANKALI . YA ALLAH KA TSARE MU DAGA SHARRIN MAQIYA ANNABI sAwww WADANDA SUFFOFINSU SUKA TABBATA DAGA ANNABI sAwww KUMA ANNABI sAwww YA CE DA ZAI RISKE SU DA YA YAKE SU WATO MASU SUFFAR KHAWARIJAWAN ZAMANIN MU = YAN JABUN SUNNAH = IZALAH
Posted on: Sun, 24 Nov 2013 19:53:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015