Ramadan is nw around d corner, so close to arrive. Allahumma - TopicsExpress



          

Ramadan is nw around d corner, so close to arrive. Allahumma balligna ramadana bi khair. Da haka nake kara tausaya wa taxurai/gwauraye. Axumi ya kusa xawarawa suna ta yin aure bt gwauraye stil waiting 4 kwankwasiya to get them married, hohoho ( *_* )... U bttr get dat 4 urself. Har na tuna wakar gwauro. Yara suka ce: > gwauro abokin sauro. > gwauro mai kwana a soro. > gwauro mai rungumar matashi. > gwauro mai tsoron aure. > gwauro mai dakin xaure. Hahaha., yanxu xaku ga taxurai na faman hucin baki wai an tabo su. In kun ji haushi........ Uhn har kun bani tausayi, shi yasa nake ta shirin yin aure nan da b4 2020... Ooops! Mrng ol amman banda gwauraye da taxurai.
Posted on: Sun, 30 Jun 2013 06:11:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015