SANARWA..!!SANARWA...!! Idan aka kiraka a waya dadaddare akace - TopicsExpress



          

SANARWA..!!SANARWA...!! Idan aka kiraka a waya dadaddare akace maka nine wani baka gane neba mun hadu da kai a Wuri kaza? Akwai wani aikin dana ke son ka tayani.........!!! Da zaran kaji irin wannan kiran to katse waya Yan danfara 4 1 9 ne ba laifi ka nemi tsarin Allah a kansu domin wani lokaci da matsafa suke hadawa Ayi hattara a Roki Allah tsari dasu...!! Ko biyo mu sabon shafin Mu danji karin bayani kar kumanta da sunan shafin kabu de kawai kayi Like Rayuwar Matasa a Yau Rayuwar Matasa a Yau Rayuwar Matasa a Yau Rayuwar Matasa a Yau
Posted on: Tue, 15 Oct 2013 21:28:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015