SHEHU TIJJANI Vs JAWAHIRUL MAANI!!! ko biyoni sannu a hankali. - TopicsExpress



          

SHEHU TIJJANI Vs JAWAHIRUL MAANI!!! ko biyoni sannu a hankali. ﻢﻴﺣﺮﻟﺍ ﻦﻤﺣﺮﻟﺍ ﻪﻠﻟﺍ ﻢﺴﺑ ﺖﻴﻠﺻ ﺎﻤﻛ ﺪﻤﺤﻣ ﻝﺁ ﻰﻠﻋﻭ ﺪﻤﺤﻣ ﻰﻠﻋ ﻞﺻ ﻢﻬﻠﻟﺍ ﺪﻴﺠﻣ ﺪﻴﻤﺣ ﻚﻧﺇ ﻢﻴﻫﺍﺮﺑﺇ ﻝﺁ ﻰﻠﻋ Babban malamin nan #AL-QADHIY IYYADH ya kafirta shehu tijjani!!! ﻢﻟ ﻥﺇﻭ ، ﻪﻴﻟﺇ ﻰﺣﻮﻳ ﻪﻧﺃ ﻢﻬﻨﻣ ﻰﻋﺩﺍ ﻦﻣ ﻚﻟﺬﻛﻭ ﻰﻟﺇ ﻞﺧﺪﻳﻭ ، ﺀﺎﻤﺴﻟﺍ ﻰﻟﺇ ﺪﻌﺼﻳ ﻪﻧﺃ ﻭﺃ ، ﺓﻮﺒﻨﻟﺍ ﻉﺪﻳ ، ﻦﻴﻌﻟﺍ ﺭﻮﺤﻟﺍ ﻖﻧﺎﻌﻳﻭ ﺎﻫﺭﺎﻤﺛ ﻦﻣ ﻞﻛﺄﻳﻭ ، ﺓﻦﺠﻟﺍ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ - ﻲﺒﻨﻠﻟ ﻥﻮﺑﺬﻜﻣ ﺭﺎﻔﻛ ﻢﻬﻠﻛ ﺀﻻﺆﻬﻓ ﻪﻧﺃ - ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ - ﺮﺒﺧﺃ ﻪﻧﻷ ، - ﻢﻠﺳﻭ ﻰﻟﺎﻌﺗ - ﻪﻠﻟﺍ ﻦﻋ ﺮﺒﺧﺃﻭ . ﻩﺪﻌﺑ ﻲﺒﻧ ﻻ ، ﻦﻴﻴﺒﻨﻟﺍ ﻢﺗﺎﺧ ﺱﺎﻨﻟﻝ ﺔﻓﺎﻛ ﻞﺳﺭﺃ ﻪﻧﺃﻭ ، ﻦﻴﻴﺒﻨﻟﺍ ﻢﺗﺎﺧ ﻪﻧﺃ - . Alqadhiy iyadh yace: Hakanan wanda yayi daawar ana masa # wahayi, koda baiyi daawar Annabta ba (koda baice shi annabi bane), ko wanda yace yana #hawa sama, yana shiga # aljannah, yana #ci daga abincin (aljanna), kuma yana rugumar #matan aljanna. To dukkan wadannan #KAFIRAI NE! masu #karyata Annabi (s.a.w)! Domin Annabi (s.a.w) ya riga ya bada labarin cewa Shine cikamakin (Qarshen) Annabawa, babu wani #Annabi bayansa. Haka Allah (S.W.T) ya bada labarin, (Annabi Muhammadu s.a.w) shine cikamakin Annabawa, kuma an aikoshi ga dukkan mutane gaba daya. Duba: #ASHFA bitaarifu huquqil mustafa shafi na 587-588 ALLAH (S.W.T) YA KAFIRTA SHEHU TIJJANI!!! Allah yace: ٍﺭﻮُﻔَﻛ ٍﺭﺎَّﺘَﺧ ُّﻞُﻛ ﺎَّﻟِﺇ ﺎَﻨِﺗﺎَﻳﺂِﺑ ُﺪَﺤْﺠَﻳ ﺎَﻣَﻭ kuma bãbu mai musun ãyõyinMu fãce dukkan mayaudari mai yawan kãfirci awani gurin yace: َﻥﻭُﺮِﻓﺎَﻜْﻟﺍ ﺎَّﻟِﺇ ﺎَﻨِﺗﺎَﻳﺂِﺑ ُﺪَﺤْﺠَﻳ ﺎَﻣَﻭ kuma bãbu mai musun ãyõyinMu, fãce kãfirai TO MENENE SHEHU TIJJANI YAYI MUSU???! Allah yace: ِﻞْﺜِﻤِﺑ ﺍﻮُﺗْﺄَﻳ ْﻥَﺃ ٰﻰَﻠَﻋ ُّﻦِﺠْﻟﺍَﻭ ُﺲْﻧِﺈْﻟﺍ ِﺖَﻌَﻤَﺘْﺟﺍ ِﻦِﺌَﻟ ْﻞُﻗ ٍﺾْﻌَﺒِﻟ ْﻢُﻬُﻀْﻌَﺑ َﻥﺎَﻛ ْﻮَﻟَﻭ ِﻪِﻠْﺜِﻤِﺑ َﻥﻮُﺗْﺄَﻳ ﺎَﻟ ِﻥﺁْﺮُﻘْﻟﺍ ﺍَﺬَٰﻫ ﺍًﺮﻴِﻬَﻇ Ka ce: Lalle ne idan mutãne da aljannu sun tãru a kan su zo da misãlin (kwatankwacin) wannan Alƙur ´ãni bã zã su zo da misãlinsa (kamarsa) ba, kuma kõ dã sãshinsu yã kasance, mataimaki ga sãshi. A INA SHEHU TIJJANI YAYI MUSUN WADANNAN AYOYI???! SALATUL FATIH TANA DAI-DAI DA AL- QURANI SAU 6,000 shehu tijjani yace: ﻲﺑﺃ ﻰﻟﺇ ﻥﺎﺴﻤﻠﺗ ﻦﻣ ﺖﻠﺣﺭ ﻥﺃ ﻰﻟﺇ ﺎﻫﺮﻛﺬﻧ ﺖﻴﻘﺑﻭ ﺓﺮﻤﻟﺍ ﺎﻬﻴﻓ ﻲﺘﻟﺍ ﺓﻼﺼﻟﺍ ﺖﻳﺃﺭ ﺎﻤﻠﻓ ،ﻥﻮﻌﻤﺳ ،ﺕﺍﺮﻴﺨﻟﺍ ﻞﺋﻻﺩ ﻦﻣ ﺔﻤﺘﺧ ﻒﻟﺃ ﻦﻴﻌﺒﺴﺑ ﺓﺪﺣﺍﻮﻟﺍ :ﻲﻫﻭ ﺎﻬﺑ ﺖﻠﻐﺘﺷﺍﻭ ،ﺦﻟﺃ ﻖﻠﻏﺃ ﺎﻤﻟ ﺢﺗﺎﻔﻟﺍ ﺖﻛﺮﺗ ﻝﺪﻌﺗ ﺓﻼﺻ ﻪﻟﺁ ﻰﻠﻋﻭ ﺪﻤﺤﻣ ﺎﻧﺪﻴﺳ ﻰﻠﻋ ﻞﺻ ﻢﻬﻠﻟﺍ ﺪﻤﺤﻣ ﺎﻧﺪﻴﺳ ﻰﻠﻋ ﻢﻠﺳﻭ ﻚﺘﺒﺤﻣ ﻞﻫﺃ ﺕﺍﻮﻠﺻ ﻊﻴﻤﺟ ﺓﺮﺜﻛ ﻦﻣ ﺎﻬﻴﻓ ﺎﻤﻟ ،ﻢﻬﻣﻼﺳ ﻝﺪﻌﻳ ﺎﻣﻼﺳ ﻪﻟﺁ ﻰﻠﻋﻭ ﻞﻀﻔﻟﺍ saina wanzu ina karanta (salatul fatih) tun daga Tulmisan suwa abiy samun. Lokacin da naga wani salatin (daban) wanda karantashi sau daya (1) yanada ladar karanta #Dalailul kairati sau 70,000!, sai nabar salatul fatih lima agliqa, na shagaltu da wancan salati, salatin shine: ﻝﺪﻌﺗ ﺓﻼﺻ ﻪﻟﺁ ﻰﻠﻋﻭ ﺪﻤﺤﻣ ﺎﻧﺪﻴﺳ ﻰﻠﻋ ﻞﺻ ﻢﻬﻠﻟﺍ ﺪﻤﺤﻣ ﺎﻧﺪﻴﺳ ﻰﻠﻋ ﻢﻠﺳﻭ ﻚﺘﺒﺤﻣ ﻞﻫﺃ ﺕﺍﻮﻠﺻ ﻊﻴﻤﺟ ﻢﻬﻣﻼﺳ ﻝﺪﻌﻳ ﺎﻣﻼﺳ ﻪﻟﺁ ﻰﻠﻋﻭ. Domin abinda na gani na yawan falala acikinsa. ﺓﻼﺻ ﻰﻟﺇ ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﻉﻮﺟﺮﻟﺎﺑ ﻲﻧﺮﻣﺃ ﻢﺛ ﺎﻬﻴﻟﺇ ﻉﻮﺟﺮﻟﺎﺑ ﻲﻧﺮﻣﺃ ﻢﻠﻓ ،ﺦﻟﺃ ﻖﻠﻐﻋ ﺎﻤﻟ ﺢﺗﺎﻘﻟﺍ ﻻﻭﺃ ﻲﻧﺮﺒﺧﺃ ،ﺎﻬﻠﻀﻓ ﻦﻋ ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﻪﻟﺄﺳ ﺖﺳ ﻥﺁﺮﻘﻟﺍ ﻦﻣ ﻝﺪﻌﺗ ﺎﻬﻨﻣ ﺓﺪﺣﺍﻮﻟﺍ ﺓﺮﻤﻟﺍ ﻥﺄﺑ ﺕﺍﺮﻣ، sai (Annabi) s.a.w. Ya umarceni da dawowa ga salatul fatih (wace da na bari), yayinda ya umarceni da dawowa gareta, saina tambayeshi akan falalarta, sai (Annabi) ya bani labari da farko: cewa ita (salatul fatih) sau daya (1) tana dai-dai da #Al-qurani sau #shidda ) 6 ( . ﻞﻛ ﻦﻣ ﻝﺪﻌﺗ ﺓﺪﺣﺍﻮﻟﺍ ﺓﺮﻤﻟﺍ ﻥﺃ ﺎﻴﻧﺎﺛ ﻲﻧﺮﺒﺧﺃ ﻢﺛ ﺀﺎﻋﺩ ﻞﻛ ﻦﻣﻭ ﺮﻛﺫ ﻞﻛ ﻦﻣﻭ ﻥﻮﻜﻟﺍ ﻲﻓ ﻊﻗﻭ ﺢﻴﺒﺴﺗ ﻦﻣ ﻪﻧﻷ ،ﺓﺮﻣ ﻑﻻﺁ ﺔﺘﺳ ﻥﺁﺮﻘﻟﺍ ﻦﻣﻭ ﺮﻴﻐﺻ ﻭﺃ ﺮﻴﺒﻛ ﺭﺎﻛﺫﻷﺍ sai (Annabi) ya bani labari karo na biyu cewa: ita (salatul fatih) guda daya (tal) tana dai- dai da dukkan tasbihi da akayi a halittu, da dukkan zikirai, da dukkan addua karama ko babba, (haka salatul fahih sau 1 ta daidai) da #Al-qurani sau #dubu shidda (6,000)!!! Domin shi (qurani) yana daga cikin zakirori. Buba jawahirul maani shafi 135-136 tsohon bugu shafi 57 sabon bugu WANDA YA TABA KARANTA SALATUL FATIH SAU DAYA ZAI SHIGA #ALJANNAH!!! ﺪﻤﺤﻣ ﻱﺪﻴﺳ ﺎﻬﺒﺣﺎﺻ ﻥﺃ ﺩﺭﻮﻟﺍ ﺐﺣﺎﺻ ﺮﻛﺫ ﺪﻗﻭ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﺎﺒﻄﻗ ﻥﺎﻛﻭ ،ﺮﺼﻣ ﻞﻳﺰﻧ ﻲﻘﻳﺪﺼﻟﺍ ﻱﺮﻜﺒﻟﺍ ﺔﻨﺠﻟﺍ ﻞﺧﺪﻳ ﻢﻟﻭ ﺓﺮﻣ ﺎﻫﺮﻛﺫ ﻦﻣ ﻥﺇ :ﻝﺎﻗ ﻪﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﺪﻨﻋ ﺎﻬﺒﺣﺎﺻ ﺾﺒﻘﻴﻠﻓ hakanan daga maabocinta (wanda akaiwa wahayinta) Sayyadi Muhammadul Bakariy wanda shi #Qudubi ne yace: Wanda ya anbaci (karanta salatul fatih) sau daya, kuma bai shiga aljanna ba, to ya riqi wanda ya kawota agurin Allah (maana yaci kwalar muhammadul bakariy yakai Qararsa wajen Allah) buba jawahirul maani shafi 135 tsohon bugu shafi 57 sabon bugu (((ASALIN SALATUL FATIH.))) ANNABI (S.A.W), SAYYIDINA UMAR (R.A) SUN KARYATA SHEHU TIJJANI!!! ،ﻪﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﺦﻴﺷ ﻝﺎﻓ ﻢﺛ :ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﻠﺻ ﻲﻧﺮﺒﺧﺃﻭ ﺎﻬﻟ ﺢﺗﺎﻔﻟﺍ ﺓﻼﺻ ﻱﺃ ،ﻱﺮﻜﺒﻟﺍ ﻒﻴﻟﺄﺗ ﻦﻣ ﻦﻜﺗ ﻢﻟ ﺎﻬﻧﺃ ﻥﺃ ﺔﻠﻳﻮﻃ ﺓﺪﻟ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻟﺇ ﻪﺟﻮﺗ ﻪﻨﻜﻟﻭ ،ﺦﻟﺍ ﻖﻠﻏﺃ ،ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻟﺁﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﻲﺒﻨﻟﺍ ﻰﻠﻋ ﺓﻼﺻ ﻪﺤﻨﻤﻳ ﺕﺍﻮﻠﺼﻟﺍ ﻊﻴﻤﺟ ﺮﺳﻭ ﺕﺍﻮﻠﺼﻟﺍ ﻊﻴﻤﺟ ﺏﺍﻮﺛ ﺎﻬﻴﻓ ،ﻪﺗﻮﻋﺩ ﺏﺎﺟﺃ ﻢﺛ ،ﺓﺪﻣ ﻪﺒﻠﻃ ﻝﺎﻃﻭ ﻦﻣ ﺔﻔﻴﺤﺻ ﻲﻓ ﺔﺑﻮﺘﻜﻣ ﺓﻼﺼﻟﺍ ﻩﺬﻬﺑ ﻚﻠﻤﻟﺍ ﻩﺎﺗﺄﻓ ﺭﻮﻨﻟﺍ. Sannan shehu (tijjani) Allah ya yarda dashi yace: “Ita salatil Fatihi ba Bakariy ba ne ya wallafata ba, a’a (yadda abin yake), shi Bakariy ya fuskanci Allah ne tsawon lokaci mai yawa a kan Allah ya bashi wani salati ga Annabi (S.A.W), wanda a cikinsa akwai ladan dukkan salatai, da sirrin dukkan salatai. Ya dade yana neman wannan abu a wajen Allah), sannan sai Allah ya amsa masa addu’arsa, Sai Mala’ika yazo masa da wannan salati, a rubuce acikin takardar haske” buba jawahirul maaniy shafi 137 tsohon bugu shafi 58 sabon bugu kada fa ku manta da fadar Manzon Allah (s.a.w) ﻻﻭ ﻱﺪﻌﺑ ﻭﻮﺳﺭ ﻼﻓ ،ﺖﻌﻄﻘﻧﺍ ﺓﻮﺒﻨﻟﺍﻭ ﺔﻟﺎﺳﺮﻟﺍ ﻥﺇ ﻲﺒﻧ Lallai RISALA (SAQO DAGA ALLAH) da annabta sun yanke (daga Ni), babu Manzo babu annabi abayaNa buba musnad na imam ahmad (3/267) kenan ana zamu gane #karyar shehu tijjani na cewa anyi wahayin wani salati. Haka Sayyidina Umar (R.A) yana cewa: ﻝﻮﺳﺭ ﺪﻬﻋ ﻲﻓ ﻲﺣﻮﻟﺎﺑ ﻥﻭﺬﺧﺆﻳ ﺍﻮﻧﺎﻛ ﺎﺳﺎﻧﺃ ﻥﺇ ﻊﻄﻘﻧﺍ ﺪﻗ ﻲﺣﻮﻟﺍ ﻥﺇﻭ ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﻪﻠﻟﺍ ﻢﻜﻟﺎﻤﻋﺃ ﻦﻣ ﺎﻨﻟ ﺮﻬﻇ ﺎﻤﺑ ﻥﻵﺍ ﻢﻛﺬﺧﺄﻧ ﺎﻤﻧﺇﻭ An kasance ana kama mutane da Wahayi a zamanin Manzon Allah (s.a.w), amma (bayan Annabi S.A.W) wahayi ya riga ya # Yanke!. Yanzu muna kama mutane ne daga abinda ya bayyada daga ayyukansu. Duba ﻱﺭﺎﺨﺒﻟﺍ ﺢﻴﺤﺻ ﺕﺍﺩﺎﻬﺸﻟﺍ ﺏﺎﺘﻛ ﻝﻭﺪﻌﻟﺍ ﺀﺍﺪﻬﺸﻟﺍ ﺏﺎﺑ 2498 nasan zaka tambaya SHIN ANNABI (S.A.W) YASAN DA SALATU FATIH? IDAN YA SANI MEYASA BAI FADETA BA, DUK DA IRIN WANNAN FAFALA DA GARETA. tuni shehu ya bada wannan amsar. ( ﺖﻠﻗ ( ﺪﻴﺳ ﻥﺎﻛ ﻞﻫﻭ :ﻪﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﺎﻧﺪﻴﺴﻟ ﻞﻀﻔﻟﺍ ﺍﺬﻬﺑ ﺎﻤﻟﺎﻋ ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﺩﻮﺟﻮﻟﺍ ؟ﻪﺘﻗﻭ ﻲﻓ ﺮﺧﺄﺘﻤﻟﺍ ،ﻪﺑ ﺎﻤﻟﺎﻋ ﻮﻫ ﻢﻌﻧ :ﻝﺎﻗ ) ﺖﻠﻗ ( ﻩﺮﻛﺬﻳ ﻢﻟ ﻢﻟﻭ ﺍﺬﻫ ﻦﻣ ﻪﻴﻓ ﺎﻤﻟ ﻦﻴﻌﻤﺟﺃ ﻢﻬﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﻪﺑﺎﺤﺻﻷ ؟ﻒﻴﻜﻳ ﻻ ﻱﺬﻟﺍ ﺮﻴﺨﻟﺍ ﻡﺪﻋﻭ ﺎﻬﺘﻗﻭ ﺮﻴﺧﺄﺘﺑ ﻢﻠﻋ ﻪﻧﺃ :ﻝﻭﻷﺍ ﻥﺍﺮﻣﺃ ﻪﻌﻨﻣ :ﻝﺎﻗ ،ﺖﻗﻮﻟﺍ ﻚﻟﺫ ﻲﻓ ﻪﻳﺪﻳ ﻰﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻩﺮﻫﻆﻱ ﻦﻣ ﺩﻮﺟﻭ ﺍﺬﻫ ﻲﻓ ﻢﻳﻆﻊﻟﺍ ﻞﻀﻔﻟﺍ ﺍﺬﻫ ﻢﻬﻟ ﺮﻛﺫ ﻮﻟ ﻪﻧﺃ :ﻲﻧﺎﺜﻟﺍ ﻢﻬﺻﺮﺣ ﺓﺪﺸﻟ ﻢﻬﻟ ﻪﻨﻴﺒﻳ ﻥﺃ ﻪﻨﻣ ﺍﻮﺒﻠﻄﻟ ﻞﻴﻠﻘﻟﺍ ﻞﻤﻌﻟﺍ ﻢﻟ ﺍﺬﻬﻠﻓ ،ﻢﻬﺘﻗﻭ ﻲﻓ ﻩﺭﻮﻫﻆ ﻦﻜﻳ ﻢﻟﻭ ﺮﻴﺨﻟﺍ ﻰﻠﻋ ﻢﻬﻟ ﻩﺮﻛﺬﻳ mawallafin littafin (Aliyu harazimi) yace: na tambayi shugabanmu (tijjani) Allah ya yarda dashi: SHIN SHUGABAN SAMAMMU (ANNABI S.A.W) YASAN DA WANNAN FALALA, wacce aka jinkirta alokacinsa? Sai shehu tijjani ya amsa: E, YASANI. nace: MEYA HANASHI FADI GA #SAHABBANSA ALLAH YA YARDA DASU BAKI DAYA, wannan alheri da bata misaltuwa? Sai shehu ya amsa yace: ALAMURA GUDA BIYU SUKA HANASHI FADAR (salatul fatih) na farko: (Annabi) yasan lokacin kawo (salatul fatih) baiyi ba, da kuma rashin samun wanda Allah zai saukar da ita akan hannusa (wato, babu wanda darajarsa takai Allah ya bashi salatul fatih a lokacin Sahabbai) na biyu: Da ace ya bayyana masu wannan falala mai girma a wancan lokaci Qurarre, to da sun riketa hannuwa biyu (sun bar sauran ayyuka na musulunci) saboda tsananin kwadayin alkhairi dake ga (sahabbai). (wannan) shiyasa bata zama abinda zaa bayyana a lokacinsu ba. Duba jawahirul maani shafi 59 sabon bugu shafi 141 tsohon bugu zakayi mamaki. TAYAYA SHEHU TIJJANI YAKE MAGANA DA ANNABI (S.A.W) KAI TSAYE HAKA? ( ﻝﺎﻗ ( ﺪﻴﺳ ﻲﻧﺮﺒﺧﺃ :ﻪﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﻝﺎﻗ ﺎﻣﺎﻨﻣ ﻻ ﺓﻆﻖﻳ ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﺩﻮﺟﻮﻟﺍ ﻥﺇ ﻦﻴﻨﻣﻵﺍ ﻦﻣ ﻙﺁﺭ ﻦﻣ ﻞﻛﻭ ﻦﻴﻨﻣﻵﺍ ﻦﻣ ﺖﻧﺃ :ﻲﻟ ﻭﺃ ﺔﻣﺪﺨﺑ ﻚﻴﻟﺇ ﻦﺴﺣﺃ ﻦﻣ ﻞﻛﻭ ﻥﺎﻤﻳﻹﺍ ﻰﻠﻋ ﺕﺎﻣ ﺏﺎﺴﺣ ﻼﺑ ﺔﻨﺠﻟﺍ ﻥﻮﻠﺧﺪﻳ ﻚﻤﻌﻃﺃ ﻦﻣ ﻞﻛﻭ ،ﺎﻫﺮﻴﻏ ﺏﺎﻘﻋ ﻻﻭ. (shehu tijjani) Allah ya yarda dashi (yace) shugaban halitta (Annabi) ya bani labari A FARKE (QIRI-DA-MUZU/BA MAFARKI BA) yace mani, Kai (tijjani) kana cikin amintattu, haka duk wanda ya ganka yana cikin amintattu adin ya mutu akan imani, haka duk wanda wanda ya kyautata maka da wata hidima ko watanta, da wanda ya ciyar da kai abinci. DUKKANSU ZASU SHIGA ALJANNAH BABU HISABI BABU AZABA duba jawahirul maani shafi 55 sabon bugu shafi 129 tsohon bugu sai shehu tijjani yayi sharhin wannan magana da Annabi (s.a.w) ya gaya masa ﻻ ﺓﻆﻖﻳ ﻊﻗﻭ ﺍﺬﻫ ﻞﻛﻭ :ﻪﻨﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻲﺿﺭ ﻝﺎﻗ ﻢﺛ ﺎﻤﻧﺇ ،ﻲﺘﻳﺅﺭ ﻥﻮﺟﺎﺘﺤﺗ ﻻ ﺏﺎﺒﺣﻷﺍ ﻊﻴﻤﺟ ﻢﺘﻧﺃﻭ ،ﺎﻣﺎﻨﻣ ﻲﻨﻋ ﺬﺧﺃ ﻻﻭ ﻲﻟ ﺎﺒﻴﺒﺣ ﻦﻜﻳ ﻢﻟ ﻦﻣ ﻲﺘﻳﺅﺭ ﻰﻟﺇ ﺝﺎﺘﺤﻳ ﻲﻟ ﻢﻬﻨﻤﺿ ﺪﻘﻓ ﺀﻻﺆﻫ ﺎﻣﺃﻭ ،ﻪﻣﺎﻌﻃ ﺖﻠﻛﺃ ﻻﻭ ،ﺍﺮﻛﺫ ﻦﻴﻴﻠﻋ ﻲﻓ ﻲﻌﻣ ﻢﻬﻧﺃ ﺓﺩﺎﻳﺯ ﻊﻣ ﻲﺘﻳﺅﺭ ﻁﺮﺷ ﻼﺑ sai (tijjani) Allah ya yarda dashi yace: dukkan wadannan abubuwa fa sun auku ne Afarke babu cikin barci ba. (shehu ya kara da cewa): ku masoyana bakuda buQatar ku ganni, buQatar ganina ga wadanda ba masoyana bane (makiya irinmu) da wadanda basu amshi zikina ba (wadanda ba yan tijjaniyyah ba) da wadanda basu ciyar da abinci ba. Amma wadancan (masoya/yan darikata/ wadanda suka ciyar dani) duka an lamince man su, ba tare da sharadin ganina ba, da kuma karin cewa suna tare dani a cikin (aljannar) illiyin duba shafin sama NANA AISHA (R.A) TA KARYATA TIJJANI! A hadisin Uwar muminai Aisha (R.A) wanda malaman hadisi da yawa da malaman tafsiri suka ruwaito, akan tafsirin ayar ﻚﺑﺭ ﻦﻣ ﻚﻴﻟﺇ ﻝﺰﻧﺃ ﺎﻣ ﻎﻠﺑ ﻝﻮﺳﺮﻟﺍ ﺎﻬﻳﺃ ﺎﻳ sai tace: ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﺰﻧﺃ ﺎﻤﻣ ًﺎﺌﻴﺷ ﻢﺘﻛ ًﺍﺪﻤﺤﻣ ﻥﺃ ﻚﺛﺪﺣ ﻦﻣ ﻝﻮﻘﻳ ﻪﻠﻟﺍ ,ﺏﺬﻛ ﺪﻘﻓ DUKKAN WANDA YA FADA MAKA CEWA, MUHAMMADU (MANZON ALLAH S.A.W) YA BOYE WANI ABU DAGA ABINDA ALLAH YA SAUKAR MASA, HAQIQA YAYI KARYA. Domin Allah yana cewa: Ya kai Annabi, ka isar abinda aka saukar maka daga Ubangijinka kunga dai yadda shehu ya tuhumi Annabi (s.a.w) da boye wani sako. Ake tuhumarsa da rashin aiki da wannan ayar da take uamartarsa da isar da duk sakonda aka aikoshi. Ga kuma yadda ya soki sahabbai da cewa basu kai a basu salatul fatih. Acikin kuda ake washi ina masu cewar #salatul fatih tana cikin qurani, da nasu cewa sayyidina Ali [r.a shiya farayinta? to gadai shehu tijjani ya fada cewa a zamanin sahabbai babu ita YAYA SHEHU YAKE GANIN ANNABI (S.A.W) A FARKE??? mai littafin YAQUTATUL FARIDA ya wake wannan masalar a shafi na 4 yace: ﺓﻆﻖﻳ ﻝﺎﺣ ﻲﻓ ﻲﺒﻨﻟﺍ ﻯﺮﻳ ﻥﺎﻛﻭ ﺔﻓﺮﻃ ﺭﺍﺪﻘﻣ ﻪﻨﻋ ﺐﻴﻐﻳ ﺲﻴﻟﻭ ﻩﺪﻳﺮﻳ ﺮﻣﺃ ﻞﻛ ﻦﻋ ﻪﻟﺄﺴﻳﻭ (shi tijjani) ya kasane yana ganin Annabi afarke, kuma (Annabi) baya boye masa koda gwargwadon Qiftawar ido ne, sai (shehu tijjani) ya tambayi (Annabi) kome yake da buQata. MASU HANKALI SAI KUYI HUKUNCI!!! zan takaita anan. AMINCIN ALLAH YA TABBATA GA WANDA YABI SHIRIYA. Alhamdulillah................
Posted on: Sun, 10 Nov 2013 23:08:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015