SIFFOFIN MAZA DA HALAYEN SU! Wanne za ki zaba daga ciki a - TopicsExpress



          

SIFFOFIN MAZA DA HALAYEN SU! Wanne za ki zaba daga ciki a matsayin mijin Auren ki???? 1. Auren Ustaz = Takura! 2. Auren Dan Boko = Rashin kishin ki! 3. Auren mai Kudi = zama da kishiya! 4. Auren Talaka = Rashin wadata! 5. Auren Jahili = Halaka da zagin Iyaye! 6. Auren kyakkyawa = Nuna isa da gadara! 7. Auren Mummuna = Bacin rai da Bakin ciki! 8. Auren Soja/dan sanda = Zagi da duka! 9. Auren Banker = Rashin lokacin ki! 10. Auren dan siyasa = Rashin kwanciyar hankali! 11. Auren Doctor = yawan Allura da magani! 12. Auren dan kasuwa = Rashin sake kudi! 13. Wawa/Dolo = kunci da bakin ciki! 14. Auren maaikacin Govt = Komai naku sai karshen wata! 15. Auren Dattijo = yawan kulle! To ni dai na zabi......
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 10:19:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015