SUN YAUDARENI SUN CHUCE-NI!!! ************************** Yarinya - TopicsExpress



          

SUN YAUDARENI SUN CHUCE-NI!!! ************************** Yarinya ce wacce zan Aura mun kai shekara 6 muna soyayya Har Ta gama karatu akasa mana ranar Aure. bayan wata 8 Time Din Bikin Yazo Amman sakamakon Ban gama shiryawa ba sai aka qara wata 2. Abin mamaki.lokaci Daya ina zuwa gidan su zance sai akace An hanata fitowa kuma An hanata Yin waya Dani Hankalina yatashi sai naje Gurin iyayenta dan naji meye Yake faruwa sai iyayen ta sukace Dani An pasa Auren Na tambaya meye Dalili Ance wai shaye shaye Nake yi. Ni kuma Nasan bana shan komai Amman dana tsanannta binki ce sai Aka ce min waiwani me kudi ake so a bawa ita.. Dan Allah yan uwa Ina so a taimaka min da shawara maiyakamata nayi!!!!!!
Posted on: Thu, 24 Apr 2014 15:18:07 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015