Saurayi d er Budurwrsa! Guy: hello hello*shiru* kina jina??? Lady: - TopicsExpress



          

Saurayi d er Budurwrsa! Guy: hello hello*shiru* kina jina??? Lady: eh! Guy kuma kika kyaleni inata magana kikai shiru? Lady: uhm! Guy kina sona kuwa? Lady: nima bansaniba, mikagani?? Guy: daman xan fadamiki tun lastweek n tafi dubai, gobe xan dawo dn haka nakeson ki fadamin tsarabar d kikeso n siyomiki?! Lady; hahahaha megidana nakaina, shiyasa nake sonka wlh., wani ne ybn haushi wlh... To y hanya? Duk abinda kaga y dace dani! Amma inason (gold dn dubai), se kuma kasiyomin abubuwan d suka dace dani!wlh dk bnjin dadin rashin ganinka..! Guy: ce wlh dgsk kike?? Lady : wlh kuwa se kazo ina saurarnka.! Muahhhh a waya. Guy: hahahahahaha aiko kinsn wani abu? Lady : a a megidana,! Guy: wlh duk mafarki nayi ina dubai, ynxu hk ina qofr gidanku ina jirnki! Lady: mtswwwwwwwwww banxuwa dan rainin wayo kuma wlh ban yafeba tunda kasamin rai!!! Hahahahahaha
Posted on: Thu, 19 Sep 2013 20:10:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015