Shin Ko Kasan Cewa Facebook Yana Da Nick-named Ta Hanyar Amfani - TopicsExpress



          

Shin Ko Kasan Cewa Facebook Yana Da Nick-named Ta Hanyar Amfani Lambar Wayarka? Eh Hakane,To Idan Ma Baka Sani Ba, To Ga Hanyar Da za Kasan Nick-Name dinka Na Facebook. Kawai Ka Biyo Wadannan Matakan: => Ka Dauko Lambobin Ukun Karshe Na Lambar Wayarka, Misali, 417, Sai Ka SanyaSu A Maimakon Stars* Din Da Na Sanya A Kasa Da Wadannan Lambobin Na Karshen Lambar Wayarka, Sai Kayi Comment Dasu. Misali @[***:] Sai Ka Cire Stars* Din Ka Sanya Lambobin Ukun Karshen Layin Naka. NB: Kada Ka Manta Da Wadannan Alamomin @[:] Saboda Idan Baka Sanya Daya Ba To Nick-Name Din Naka BaZai Fito Ba. => Nasir Wizard
Posted on: Tue, 25 Jun 2013 11:35:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015