TAYAYA ZAKAYI TAGGING NA LINK KO NA GROUP KO PAGE KOMA NA SUNANKA - TopicsExpress



          

TAYAYA ZAKAYI TAGGING NA LINK KO NA GROUP KO PAGE KOMA NA SUNANKA A FACEBOOK MISALI KAMAR HAKA Dandalin Auwal Yusuf Bauchi KO KUMA HAKA Rayuwar Matasa a Yau DOMIN TALLATA PAGE KO GROUP DINKA CIKIN SAUKI! Nayi wannan bayanin yafi akirga amma sbd yawaitar sababbin zuwa dole ne naringa maimatashi akai - akai. Dafarko dai dole ne kasan ID na group ko page ko na sunanka kafin kasan yadda xakai tagging din! Idan kagano ID NUMBER din sai kaxo kasa @[id number:0] kanasa Id numb din shikenan sai kayi posting zakaga sunanka ko group ko page din ya bayyana! Misali kunga ID na page dina 1445738595650546 to idan nazo dole nasa @+[1445738595650546:­0] amma dole kucire alamar + din tunda misali nake muku shiyasa nasa + din! Ina cire + din abin xaixama Dandalin Auwal Yusuf Bauchi !!! TAYAYA ZAKA GANO ID NUMBER DINKA NA GROUP KO PAGE KO NA SUNANKA??? SUNANKA: idan kanaso kagano ID na sunanka toh ga yadda zakayi... Kaje kan Profile dinka sai kahau kan PROFILE PICTURE dinka idan kahau yabude sai kadanna bangaren hagu na OPERA dinka maana na browser dinka xakaga MENU daga nan zakaga TOOLS daga nan idan kadanna zakaga PAGE INFORMATION to anan zakaga wadansu Address daga wajen tsakiya zaka id_1445738595650546 to a wajen da kaga numbers din sune ID NUMBER dinka! Wadannan nasane amatsayin misali dan haka wadanda kagani acan sune ID din! GROUP: Id na group kuma idan kahau kan group din sai kayi kamar yadda nacema kayi ana farko wato kahau kan MENU har xuwa kan TOOLS da PAGE INFORMATION! PAGE: I.D na page ma kayi irin na farko ko kuma kayi amfani da STATUS da kayi a page din, sai kahau kan status din sai kayi yadda nacema awajen nagano na suna ko group. NOTE: kayi amfani da opera wajen gano ID din dan tafi sauki kuma da ita nayi misali afarko wato wajen MENU... TOOLS har xuwa wajen PAGE INFORMATIONS. Domin karin bayani xaka iya liking din page dina wato Dandalin Auwal Yusuf Bauchi
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 16:59:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015