TONAN ASIRIN BOKO HARAM ( WAHABIYAWA / YAN JABIN SALAFIYA) TA - TopicsExpress



          

TONAN ASIRIN BOKO HARAM ( WAHABIYAWA / YAN JABIN SALAFIYA) TA ALLAH BA TAKU BA INSHA ALLAH MUN FI QARFINKU. . . INNA LILLAHI WA INNA ILAYHI RAJIUN WAHABIYAWA KUN CUCE MU DOMIN KUKA JANYO MANA BOKO HARAM BISA TAIMAKON WASU MUNAFIQAI. . . YAU KASUWARMU MATSAYATA SUKE JE, KUKA JANYO AKA SAKA MANA BAM KO KU NE KO BA KU BANE KU KUKA KAFA WANNAN MUMMUNAR SUNNAR . Kuma Daman Annabi sAwww Ya Tabbatar Sai Kuma An Baku NAKU KASAN BISA FADINSA صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ : . ﻣﻦ ﺳﻦ ﻓﻲ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﺳﻨﺔ ﺳﻴﺌﺔ ﻓﻌﻠﻴﻪ ﻭﺯﺭﻫﺎ ﻭﻭﺯﺭ ﻣﻦ ﻋﻤﻞ ﺑﻬﺎ ﺇﻟﻰ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ، . Duk Wanda Ya Hassasa Mummunar SUNNAH A Cikin Musulunci,To Yana Da Sakamakon Sunnar Bisa Wanda Ya Aikata Ta Har Izuwa Ranar Kiyama. . . Saboda Haka,Ku Jira Ku Ga Abinda Allah Zai Yi Muku ALFARMAR ANNABI صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ. . . . BILLAHIL AZIM WAHABIYAWA ( IYAYAN GIDAN IZALAWA) SU NE SILAR BOKO HARAM. . . SU NE SILAR ISIL ( YAN TAADDAR IRAQI DA SYRIA ) . . . YA ALLAH IN HAR QAGE NA YIWA YAN JABIN SALAFIYA KADA KA BANI IKON KWANA LAFIYA YAU. . . KADA KA SA NA WARKE HAR SAI NA ZO DUNIYAR Facebook NA QARYATA DAAWATA. . . KU MA,IN KUN ISA KU CE BA WAHABIYAWA ( YAN JABIN SALAFIYAWA BA NE TUSHEN BOKO HARAM BA) BA NE SILAR BOKO HARAM BA A NIJERIYA. . . . . JAMAA BABBAR HUJJAH TA ITA CE : . SHI WANNAN TSINANNAN WATO SHEQAU, WAHABIYAWA / YAN SALAFIYA SUN TABA GAIYATO SHI MASALLACINSU MAI SUNA : . MASJIDIL IBNU TAYMIYYA DAKE GARIN NGURU Unguwar Bulabulin Layin Fulatiyya,Ya Yi Majalasi Da Dare Da Safe. . . . Haka Ma Muhammad Yusuf( Shugaban Yan Boko Haram Na Farko,Ya Kan Zo Waazi Garin Nguru. . . Qarqashin Shugabancin Shugaban Salafawan Nguru ( Idris Ibrahim Oyoyo ). . . . YA ALLAH KA YI MANA TSARI DA WADANNAN TSINANNUN MUTANAN MASU KASHE MASOYA ANNABI DA KRITOCIN AMANA. . . . AMIN DOMIN MATSAYIN ANNABI صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ. . . . Ku Nemi Shiga Wadannan Shafukan Na Qasa Domin Fadin Abinda Ya Shafi Annabi sAww Da MasoyansA. . . . MURYAR MASOYA ANNABI / VOICE OF LOVERS OF PROPHET H/Q ABUJA / LAGOS. . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . . Alqasim Assufiy Alkanawiy Alkwarawiy 2. . SON ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallam NE MAFITA. . DANDALIN MASOYA ANNABI sAw DAKE AFRICA !. . Maqiya Annabi Saw DA RIGAR Musulunci YAN JABUN Sunnah. •--------------------------------------------------• . . . . Allah Ka Tona Asirin Wanda Yake Yiwa BAYIN ALLAH QAGE. . YA ALLAH KA TAIMAKI DUK MAI QOQARI KAN KIRA GA MUSULMAI SU GUJI AQIDAR KAFIRTA MUSULMAI. . . . Sai Mu Hadu A GA GABA Insha Allah . . . . Annabi SallalLahu Alayhi Waslm Ne DAIDAI ! . . .
Posted on: Sun, 25 Jan 2015 19:30:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015