Transliteration Alif-lam-meem Sahih International Alif, - TopicsExpress



          

Transliteration Alif-lam-meem Sahih International Alif, Lam, Meem. Hausa A. L̃. M̃.  2:2 to top Transliteration Thalika alkitabu larayba feehi hudan lilmuttaqeen Sahih International This is the Book about which there is no doubt, a guidance for those conscious of Allah - Hausa Wãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa.  2:3 to top Transliteration Allatheena yu/minoona bilghaybiwayuqeemoona assalata wamimma razaqnahumyunfiqoon Sahih International Who believe in the unseen, establish prayer, and spend out of what We have provided for them, Hausa Waɗanda suke yin ĩmãni game da gaibi, kuma suna tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azurta su suna ciyarwa.  2:4 to top Transliteration Wallatheena yu/minoona bimaonzila ilayka wama onzila min qablika wabil-akhiratihum yooqinoon Sahih International And who believe in what has been revealed to you, [O Muhammad], and what was revealed before you, and of the Hereafter they are certain [in faith]. Hausa Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabãninka, kuma game da Lãhira suna yin yaƙĩni.  2:5 to top Transliteration Ola-ika AAala hudan minrabbihim waola-ika humu almuflihoon Sahih International Those are upon [right] guidance from their Lord, and it is those who are the successful. Hausa Waɗannan suna kan shiriya, daga Ubangjinsu, kuma waɗannan su ne mãsu cin nasara.  2:6 to top Transliteration Inna allatheena kafaroo sawaonAAalayhim aanthartahum am lam tunthirhum layu/minoon Sahih International Indeed, those who disbelieve - it is all the same for them whether you warn them or do not warn them - they will not believe. Hausa Lalle ne waɗanda suka kãfirta daidai ne a kansu,shin kã yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba, ba zã su yi ĩmãni ba.  2:7 to top Transliteration Khatama Allahu AAala quloobihimwaAAala samAAihim waAAala absarihim ghishawatunwalahum AAathabun AAatheem Sahih International Allah has set a seal upon their hearts and upon their hearing, and over their vision is a veil. And for them is a great punishment. Hausa Allah Ya sa hãtimi a kan zukãtansu, da a kan jinsu, kuma a Kan ganin su akwai wata yãna; kuma suna da wata azãba mai girma.  2:8 to top Transliteration Wamina annasi man yaqoolu amannabiAllahi wabilyawmi al-akhiri wamahum bimu/mineen Sahih International And of the people are some who say, We believe in Allah and the Last Day, but they are not believers. Hausa Kuma akwai daga mutãne wanda yake cewa: Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira. Alhãli kuwa su ba muminai ba ne.  2:9 to top Transliteration YukhadiAAoona Allaha wallatheenaamanoo wama yakhdaAAoona illa anfusahum wamayashAAuroon Sahih International They [think to] deceive Allah and those who believe, but they deceive not except themselves and perceive [it] not. Hausa Suna yaudarayya da Allah da waɗanda suka yi ĩmãni,alhãli bã su yaudarar kõwa fãce kansu, kuma bã su sakankancẽwa!  2:10 to top Transliteration Fee quloobihim maradun fazadahumuAllahu maradan walahum AAathabun aleemun bimakanoo yakthiboon Sahih International In their hearts is disease, so Allah has increased their disease; and for them is a painful punishment because they [habitually] used to lie. Hausa A cikin zukãtansu akwai wata cũta. Sai Allah Ya ƙãramusu wata cũta, kuma suna da azãba mai raɗaɗi sabõda ãbin da suka kasance suna yi na ƙarya.   
Posted on: Sat, 02 Nov 2013 19:53:39 +0000

Trending Topics




© 2015