Turancin BAKANO!Wasu mutane ne su biyu suna fada, sai ga wani - TopicsExpress



          

Turancin BAKANO!Wasu mutane ne su biyu suna fada, sai ga wani Bature zai wucesaiya tsaya domin ya rabasu. sai ya tambayi daya daga cikinsu daturanci Why are u fighting? to dama wanda aka tambaya(bakano) ne kuma yayi junior secondary, don haka gogan naku saiyafara yiwa bature bayani kamar haka, I WAS MINDING MY OWN BUSINESS DRINKING THE SHADOW, IDONT KNOW UP I DONT KNOW DOWN, THIS MAN COME AND KILLME WITH SLAP,MALAM DONT DIVIDE US, I WILL MEDICINE HIMTODAY, WALLAHI HE MUST EAT HIS FATHER.
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 09:52:15 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015