Via:-Funtua Mediawatch SHEKARAN JIYA A SOKOTO. Da jijibin fara - TopicsExpress



          

Via:-Funtua Mediawatch SHEKARAN JIYA A SOKOTO. Da jijibin fara waki ar kofar gidan sarki. Munyi postin nacewa ansami shahidi wasu sukai ta karyatamu. To azahin gaskiya munji haushin haka da akai mana. Abun lura anan shine in ana muzahara. balallai bane kowa saiyasan abunda ke faruba gaba ko baya ko tsakkiya. Itadai wannan waki ar tafarune adaidai kwanar gidan sarki kuma madia tana gaban muzahar muna shan kwana mukaga andatse hanya sai muka tsaya shikuma shahid dinnamu baisaniba yashawo kwana akan babur dagudu. yayi kokarin tsayawa amma ina saida yakai garesu dazuwa suka haushi dasara ganin haka mukumasai muka afka gabadaya sukuma suka ruga wannan abun yafarune akan idon media. Dakanta ba wakilintaba kuma a gaban tawagar rakiya. baya basu san meke faruwa agababa. Gakuma mumpol suna kallomu muna artabu. Da harsun fara buga tiyagas kuma suka daina. BAMU TUNANI YIN QARYABA KUMA BAMI TUNANIN ZA A QARYATAMUBA YANZUN KUMA SAIKUCE MANAME ?
Posted on: Wed, 09 Oct 2013 07:28:13 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015